AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Batareda saninta ba ta qanqamesa ta a Jan numfashinta daya fara daidaituwa tana Jin kissing dinsa har Cikin kanta da duka gangar jikinta.
Gaba daya ya kunnu da buqatarta amma kasancewan inda suke ne ya sakasa dannewa ya saketa ahankali Yan shafa bayanta ya rungumeta jikinta Yana sauke ajiyan zuciya masu sanyi da rashin karfi.
Tsawon mintina ahakan Saida dukkaninsu numfashinsu ya dawo daidai tukuna ya dagota daga jikinsa ya kamo towel din ya mayar mata a kirjinta tareda daura mata Yana dagowa ya kalleta ita Kuma ta kasa kallansa sai hannu data Dora ta dafe towel din a kirjinta sbd ya kasa iya daura mata.
Sauko da ita yayi Yana riqe da hannunta har bakin kofar bedroom ya kalleta Cikin kulawa yace ta shirya tazo zai fada mata Wani Abu ne.
Shigewa tayi tareda wucewa gefenta ba ganinta zaiyiba sbd bedroom din Babu kofa sbd kaman suite ne ba kofa sbd kusan dai duka daki dayane ake masa tsarin kaman Palo da bedroom Amma dayake na maaurata ne Shirin gayu da waye kawai Akai masa ba buqatan kofa.
Bata Saka bra idan zatai Shirin bacci amma sbd zata fito din ya sakata Saka bra kafin ta Saka underwear ta Sako Riga da wando masu Dan kauri da hula ta fito tana riqesa wayarta datakeson Kiran Ashley taji abinda yake faruwa da inda ta fice ta tafi.
Tana fito Yana tsaye Bai zaunaba Shima wayar yakeyi Amma da yaren french da batasan me yake fada ba Kuma da Siddeeq ne yake wayar.
Bai ajiye wayarba hannunta kadai ya kama ya jata zuwa kofa ya Bude kofar dakin suka fice tana kokarin kwacewa Amma Bai ma aje wayarba bare ya bata daman maganar son ya saketa datake son fada gashi tana shakkar magana muryanta ya fita sbd batasaniba ko da Dad dinta ne yake wayar sbd so da daman sukan Yi magana da yaren french.
Dakin daki biyu ne tak a tsakanin dakinsu da dakin daya Bude suka shige wanda take tinanin nasa ne kenan.
Faduwa gabanta yayi lokacinda ya rufe dakin Yana isa bakin inda breeze Dadi yake shigowa yana cigaba da wayar.
Har lokacin hannunsa na Cikin nata yayi nata Wani lafiyayyan kyakkyawar riqo ya sarqe yatsun hannunsu.
Gama wayar yayi ya kashe wayarsa gabaki daya tareda ajiyewa a inda baisan ma Ina ya Dora ba ya kalleta da Idanuwansa da suka dawo daidai kaman Babu abinda ya faru a tsakaninsu mintina qalilan da suka wuce.
Murmushi me sanyi da kyau ya sakar mata Yana kallan yanda ta Dan kame fuska tana maganar komawa zatayi ya saketa.
Zaren dayeke gaban rigar jikinta ya kama ya janyota da karfi ta Fado jikinsa yace
“Ko me kikayi Jamaal Seelah zai ci gaba da kamuwa da Ameeenatou jden so just chill baby….
Ya qarasa zancen Yana mata Wani murmushin duminsa dayake sauka a kirjinta.
Kissing goshinta yayi kafin ya saketa ya rufe dakinsa tareda wucewa ciki Dan wanka yayi Shirin bacci shima.
Ashley da Siddeeq kuwa Dake gurin hutawar galaxy din Suna ciye ciyensu hankali kwance wayar Jamaal din ce ta Saka siddeeq kama Wani dakin kusa Dana Ashley sbd anriga anbar mata wannan yanzu ita daya ya Kuma sanar dashi bayason damuwar komai na business a tsayar dashi hutawa zaiyi dakyau.
Jin hakan Ashley ta sake jikinta Suna sake bajewa Basu da niyar barin gurin sai tsakar dare sosai sbd yanzu ne ma mutane ke abinda yake gabansu.
A balcony tayi zamanta tana cigaba da Kiran Ashley kaman masifa taqi denawa ita kuwa Ashley tinda Jamaal din yazo ta fice ta kashe wayarta Dan tasan zaayi hakan.
Kiran wayar take cigaba dayi gashi kusan karfe dayan dare ne Amma kaman ba dare ba Koina hasken burgewa ne a zagaye da galaxy din gashi a sama suke sosai Dan haka hasken kawai suke Gani basa Wani ganin mutane sosai.
Ahankali yazo ta bayanta ya rankwafo Ya ziro kansa Cikin wuyanta kafin yayi maganar komai qamshinsa ne yayiwa hancinta kyakkyawar shigar data sakata juyowa daidai fuskansa na kawowa Kai tsaye hancinsu ya hade tayi saurin janyewa ya tareta Cikin sanyi da nutsuwan ya Hana hakan Yana dawo da fuskan tata Suna sake hadewa Yana Dan lumshe Idanuwansa,..Allah ne kadai yasan irin yanda yake jinta a ransa da jininsa.
Bude Idanuwansa yayi ya zuba mata su ahakan batareda yace mata komaiba.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
129
https://chat.whatsapp.com/IQ6XVJntkTj5FFJ66euAIR
Assalamu alaikum… Welcome all. Dalilin group din nan shine, muna so mu samu kasuwa da zaka tallata kayanka ka kuma siya kaya in sha Allah.
Akwai tsare tsaren da mukayi ga masu kananun business da kuma wadanda basu ma fara ba.
Ya zaki tallata kasuwar ki?
Wanne irin abu ne ya kamata ki fara saidawa da jari kadan?
Ya ake amfani da social media a samu kasuwa? Da sauran su
Zamu gayyato wasu daga cikin masana akan harkar wanda suyi mana bayanin yaya sukayi? Kalubale da sauran su.
Bayan nan akwai wanda za koya mana business ga wandanda ke da shaawar farawa.
Daga karshe wanda akayi verifying business din su zasu samu membership da zasu dinga tallata kayan su, zamuyi musu business logo da flyer idan basu da shi, sannan zamu tayasu tallata kayan su da sauran su.
Idan kina bukatar register din kasuwancin ki, ki samu slot din farko farko sai kiyi ma daya daga cikin admins din magana.
**********
Motsawa tayi tareda janyewa ahankali tana Bude bakinta da muryanta Mai nutsuwa Kai tsaye tace
“Ina buqatan tafiya”
Baice komaiba ya zagayo a hankali ya zauna gefenta tareda shiga jikinta sosai ya kama hannunta daya ya hade da nasa Cikin nutsuwa tareda sarqe hannun nasu Yana kallan sararin sama da Wani ni’imtaccen iska yake kadowa daga garesa Yana daga dogayen curtains din Dake balcony din har Suna zuwa inda suke zaunen a sararin samaniya.
Kwantar da kansa yayi a hankali kan jikinta Yana shaqar iskan dayake hade da qamshinta ya lumshe Idanuwansa ya Bude Baki ahankali yace
“I’m sorry,but I can’t,wifey”
Kallansa ta Dan juyo tayi a taqaice tana janyewa daga jikinta dayake kwance tace
“Aikuwa Kaine da sorry coz Nima I can’t,bazan iya…….
Hannunsa ya Dora akan bakinta ya hanata qarasa maganar Yana kallan fuskanta Cikin Dan hasken da galaxy din yake gabaki daya zagaye dashi dayake Dan hasko musu sbd komai na wutar balcony din Dama palonsa harda dakin gabaki daya a kashe yake sai Dan haske kadan da iya sune suke iya Gani ko amfanuwa dashi sbd qanqancin hasken.
Hannunta ta Saka akan nasa ta janye ahankali tana son sake magana ya sake zagayota da da hannunsa daya ya matseta jikinsa Yana girgixa mata Kai a natse da rashin son magana sbd jikinsa dayake mace.
Bayason doguwar magana sbd Babu abinda yake ji a jikinsa bayan kasala da tsananin buqatanta Amma Kuma kaman yanda yayi alkawari bazai taba takurata ba ko mata dole sbd son dayake mata tamkar azabace gareta idan ya sake maidata cikakkiyar macensa batareda yarda ko amincewanta ba Dan haka yake kokarin controlling kansa.
Miqewa tayi tana kokarin daukan wayarta Dake gefenta ajiye ya kama hannunta tareda dagowa ya kalleta da Idanuwansa da suka sauya Yana sake Danne kansa Cikin nutsuwa da sanyi.
Janyota yayi ya dawo da ita kan kafafunsa ta fado zaune Ya zagayo qugunta da hannunsa daya Yana Kai dayan fuskanta Yana shafawa ahankali Cikin nutsuwa da zazzafar sonta dayake cin zuciyarsa.
Qamshinta ne ya bugo hancinsa ya shaqa Yana lumshe Ido ahankali Yana sake motsota jikinsa sosai kirjinsu ya hade guri daya Yana sake zagayota qamshinta na shigarsa da kyau Yana karya duk Wani karfin hali da kuzarinsa.