AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Ita da JDEN sun rabu da dadewa ko communicating basayi tin rasuwar Haroon sbd ciwon data samu kanta aciki da wanda Shima ya samu kansa a Ciki yanzu Kuma ‘danta Yana auren ‘yarsa Amma Kuma baisan da hakan ba Amma ita koyaushe hakan farin Ciki yake sakata,
Allah baiyi zasu auri juna ba Amma gashi yayansu inshallah zasu cikewa iyayensu wannan burin na hada zuria tin Suna Raye sbd iyayenta sunso ta auri Omar din kamar me Allah baiyiba.

Hadda Jin Omar na qasar Nigeria din ya dawo kenan ya sakata sake Jin dadin hukuncin bin danta data yanke.

Kafin isowansu Nigeria duk yanda Mam zaiyi Dan shiryawa da ‘dansa akan ya Aminta ya zauna a kusa dashi saida yabi ta hanyar Dr Aleena din ta Amince Dan haka mansion din da Dad Omar ya tashi ya siye da kudinsa yaqi karbansa a matsayin kyautan Dad din.

Kusan zubar dashi Akai aka Dora Wani fitinannen Sabon ginin daya kere kyau da tsari tareda girman na Dad din Dana daddy lameenu da har lokacin Sauki ya kasa samuwa daga yafara samun sauki Mam ke sakawa ana sake masa alluran datake Hana saukin zuwa gabaki daya sbd Yana buqatan ganinsa ne daga kwance har saiya kammala hadewa da Omar lameenun naji na Gani ahalinsa Dana Omar sun hade sbd baiganowa kansa mutuwar auren dansaba da ‘yar omar,

Hakama Yana buqatan lameenun a kwance ne lokacinda zaa kawo masa gawar Aliyah ya fara dandana abinda ya dandana Kuma ba Dan ya gama dashi ba ko gama fansar ran Haroon dinsa ba.

Saukansa da dawowansa Nigeria shima kusan yaduwa yayi Amma kwata kwata Bai bari Yan jarida sun daukesaba sbd Baya buqatan hakan musamman dadewan da Akai baa samu ganinsa ko yada hotonsa ba a koina Dan haka a matse suke da su samu wannan damar.

Daga shi har Mum dinsa fuskokinsu sanye suke da nose mask da farin glasses shi harda fcap din Fendi
Jikinsa sanyeda black tsadaddun kiton sweatset freesize Dan haka hannun Mum dinsa na Cikin nasa suka fito Arrivals Mum din tasa kaman wata yayarsa koma kanwarsa sbd yanda take cif cif Baturiyar Poland hakama yanayin jikin nasu bama daya ba sbd qarfinsa da budewansa na geamin.

Siddeeq ma Yana dayan gefen Mum din Dan Bata kariya Shima sanye yake da nose mask din sbd ana ganinsa take zaa gane JAMAAL SEELAH dinne a tareda shi sbd ansan ana ganinsa anga Jamaal din Dan haka kusan har suka wuce Yan jarida tareda securities biyu na airport din Babu wanda ya ganesu.

Motoci biyu ne sukazo daukansu Suna kokarin isa mota motocinsu seelahs suka iso airport din daukansu.

Siddeeq na ganin motacin ya juyo ya Kalli JAMAAL wanda ya Dan lumshe fararen Idanuwansa da sukai Dan Ciki sbd gajiya Dan yasan Dad dinsa ne wanda ya tabbtarda bazasubar gurinba saiya bayyanarwa duniya shine ya dawo din.

Dr Aleena ma na Gani tasan Mam dinne da kansa Dan haka ta Dan sake kame hannun Jamaal Cikin nata tana dagowa ta kallesa shi kuwa Dad din da aka budewa mota Cikin tsananin respect ya kalla da Idanuwansa da sukai Ciki Ciki kafin kowannensu yayi motsi Yan media suka zagayesu Tako Ina daukan hotunansu da jeho ta tambayoyin da Babu wanda a cikinsu ya tsaya Jin ko menene.

Hannun Mum dinsa ya sake Dan kamewa tareda daga hannunsa daya ya rungumota jikinsa Yana wucewa gaba siddeeq na bayansa Yana sallaman Yan jaridan hakama securities sunata karesu.

Cikin farin Cikin da a duniya Mam ya manta rabon daya samu kansa acikinsa ya fara sake murmushin farin Cikin ‘dansa ya dawo garesa tareda Aleena data kasa zaman r
Nigeria ta rabu da aurenta sbd bazata iya ba Amma ayau tadawo zata zauna sbd ‘danta,
Hakama Jamaal Bai dawo qasar ba garesa sbd Yana mahaifin daya haifesa sai akan mace sbd ya sani Kai tsaye Jamaal ya dawo Nigeria ne sbd Omar daya dawo da ‘yarsa.

Shidai koma yayane hakan ya masa daidai sbd Jamaal bazai taba sake barinsa ba daman sbd Aleena yake barinsa Kuma Aleenan yanzu gatanan duka Suna guri daya,tayaya bazai bari Yan media su San da hakan ba a fadawa duniya ‘dansa ya dawo gurinsa,
Sauran Kuma surprise na gaba.

Budewa Mum dinsa mota yayi da kansa Yana kokarin sake hannunta ta shiga Wani Dan jarida ya jeho masa tambayar data sakasa dakatawa cak daga shi har Mum din da Siddeeq ma dayake kokarin budewa Jamaal din mota Shima.

Siddeeq ne ya fara juyowa ya Kalli Jamaal
Itama mum dinsa shi ta kalla kafin ta Kalli Mam dayake bayyanar da nasa mamakin Shima a fili na tambayar duk da daga garesa labarin ya fita.

“Da gaske ne Dr JAMAAL Seelah ka Dade da auren ‘yar Omar jden tin baa San ita din ‘yar sa bace???
Tsawon shekaru nawa ne da auren??
Menene gaskiyar zancen?”

Dan jaridar ne ya sake jeho tambayar wadda hatta sauran yan jaridar amsar suke jira Cikin mamaki Mai tsanani dukkaninsu suna sake jeho tambayar da a yanzu ne suka fara jinta.

Zafin daya taso zuciyarsa ya hadiye a hankali tareda Dan sauke numfashi a boye kafin ya qarasa Saka Mum motan ya rufe mata da kansa kafin ya juya y shiga kofar da Siddeeq ya Bude masa batareda yace komaiba.

Siddeeq ma motar ya shiga securities ma suka rurrufe motocin suna Koran Yan jaridan take aka tada motocin suka wuce anata yada zancen Mam seelah da kansa yaje airport tarbon ‘dansa Jeey seelah daya Bata ba labarinsa sai yanzu tareda tsohuwar matarsa uwar yayansa biyu Haroon seelah da Jamaal Seelah.

Tinda suka kama hanyar gida babu me magana sbd mamakin inda zancen ya fita ya shiga kunnuwan Yan jarida da bakinsu,

Tayaya Dad Omar zai tsinci maganar a bakin Yan jarida,.
Ba hakan yaso ba sbd ba abin rushing bane yaso yafara sanin asalin komai a kansu na sirrin dayake Jin akwai a boye sbd hakanan ya kasa nutsuwa da yanda Dad yanda ya sameta kawai ya sanar masa Bai sanar dashi komaiba sbd a yanda yasan power dinsa dole zai San yayi Aiki a asibitin data zauna din Amma Kwata kwata Bai masa maganar ba idan Kuma Bai saniba to tabbas Shima Neman sister Ashley yakeyi Kila sbd yasani bazai wainda suka ringa haukatar masa da ‘ya ba wanda yasan shima Yana Ciki.

Yanzu Kuma Dad dinsa ya lalata komai a yanda zancen Nan ya fita yasan ba shakka daga Dad dinsa ne Kuma dole Yana da manufa da hakan wanda Shikuma a yanzu Babu wanda aka Haifa da zaiyi using matarsa Dan cimma wata manufa Koda kuwa Dad dinta ne bazaiyi amfani da ita Dan cimma manufofinsu na yaqin da tin kafin a haifeta suke abinsu Bata saniba,

Shima zaiyi yaqin Amma tabbas saiya tabbatarda Bata cikinsa.
##MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
109

*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected