AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Ameeenatou ma Saida Hafiz ya shigo yiwa su babbah Saida safe tasan su Jamaal din sun wuce
Itama tayiwa su babban Saida safe ta fito ta koma.

Tana zuwa Kai tsaye sama ta wuce lokacin Ashley da Arfat sun gama Shirin bacci Dan haka Bata Wani tsaya ba itama ta shige bedroom dinta ta fada toilet.

Bata jimaba brush ne da sauran abubuwa tayi ta fito ta Saka kayan bacci sbd kayan jikinta daman a natse data cire su take sbd duk motsin datai kamshinsa ne yake tashi a kayan.

Tana ciresu sbd kada Wani ma yaji qamshin Bata Saka su a laundry ba Cikin closet ta maidasu.

Kwanciya tayi tana rufe Idanuwanta tana Hana kanta dawo da tinanin komai daya faru.

Washe gari tinda safe da a fice office batareda tayi breakfast da kowaba sbd tafiyar Dake gabanta tana buqatan kammala wasu ayyukan dayake gabanta kafin tafiyar hakama Hafiz ma tafiyar zaiyi a satin zuwa Paris bare ta bar masa so tana buqatan kammalasu gashi Fatmah kwata kwata bama bangare daya sukeba hakama ko haduwa Sam basa Yi sbd Fatmah da Bata son duk abinda zai hadata da AM itama data fahimci hakan sai tafi kauracewa Fatmah din kwata kwata batareda tasan dalilin Fatmah na zabar nesanta da itaba.

Bata dawo gida ba sai yamma sosai Kuma a matiqar gajiye Dan haka tana gaisawa da Dad dinta da Mum Nur bat a sake saukowa ba sai dare data he gurin babbah.

Ko dinner Bata saukowaba Kuma taji maganar zuwansa gidan a bakin Ashley ko a daren Dan haka ma taji dadin rashin saukowo nata.

Yasan zaayi hakan Dan hakama Bai damuba Arfat kadai ya Gani yabisa da kisses kafin ya gama da Dad Omar ya tafiyarsa.

Washe gari m haka ta wuni office ta dawo a gajiye Bata saukoba sbd tasan zai taho Dan haka taqi saukowa.

Haka ta Dena saukowa dinner kwatakwata sbd shi batareda kowa yasan da hakan ba ta fake da gajiyan datake dawowa dashi.

Ashley kawai tasan dalilinta na yafe dinner dasu a kwanakin sai Kuma uban gayyar da ake qin zuwan sbd shi wanda yasan da hakan tin kafin Ashley ta sanar dashi.

Cikin kwanakin siddeeq Aiki yakeyi sosai Shima ta bangarensa sbd tafiyan da Suma zasuyi wadda take a next week.

Jamaal kuwa am din kawai yake buqatan Gani kafin tafiyarsa Dan haka Kai yau da tafiyarsa batafi kwana biyu ba yaso ganinta kawai.

Daga yau bazata sake zuwa office ba sai tadawo daga Macau Dan haka meeting ta kusan wuni tanayi sai 4 ta dawo office dinta pa dinta na son sanar da ita akwai baqon dayake jiran ta Amma Bata saurara ba sbd Babu abinda takeso kaman hutawa.

Tana shiga office din qamshin daya gauraye office din ya sakata juyawa da sauri ta Kalli inda take zama Dan hutawa a office din tagansa zaune Yana amsa waya a hankali Cikin nutsuwa ya qara Wani irin haske da koyaushe kayi kwana biyu baka gansa ba sai kaga ya qara wannan hasken.
#MAMUH
#LOVE/ROMANCE/HOT

“Aleenah’s Refreshing Scent “
Ta kawo muku ingataccun turaruka na ruwa(perfumes),oil,Humra,Turaren wuta and more.Kunsan kamshi dai rahama ne, ingantacen kamshi me rike jiki da Kaya me sa ntsuwa da shiga taro cikin katsaita.
Ina hajiyoyi,uwargida,Amare da kuma masu niyyar shiga daga ciki don’t afford to miss this golden opportunity.
Aleenah’s refreshing scent ta kawo muku kayan kamshi masu kyau,inganci da kuma sauki…….
Akwai Kaya Kala kala na nau’in turaruka Akan farashi me rahusa.
Muna Nationwide delivery
09034259662
08081693351*_Arewabooks@Mamuhgee_*
124
Dagowa yayi daga wayar dayake Yi ya zuba mata Idanuwansa kafin ya miqa masa hannunta.

Dauke kallanta tayi daga kansa tareda juyawa tana Dan kame fuska sbd Bata son kowanne damuwa yanzu datake Cikin gajiyar nan.

Washroom dinta ta nufa ta shige tareda rufo kofar.

Hannunta ta wanke tareda fuskanta ta janyo towel qarami ta goge fuskanta ta fito.

Ko data fito ya gama wayar Yana duba Sako.

Wucesa take kokarin Yi ya Kama hannunta daya da nasa hannun daya Yana daukan wayar Ashley data shigo wayarsa batareda ya ambaci sunanta ba suka fara magana ya fizgo Ameeenatou ta fado kan kafafunsa ya zagayeta da hannunsa daya Yana kallan fuskanta data daure sosai tanason tashi.

Wayarsa yaci gaba dayi batareda yin kalma ko daya da zata sani ko zargin da waye yake wayar harya gama ya ajiye Yana binta da Wani irin kallan daya sakata sake daure fuska sbd mamakin labarin tafiyarta dayake samu a yanzu a bakin Ashley din.

Hannunsa daya ya Saka ya shafi fuskanta Cikin sanyi da Wani irin salon kulawa kafin ya Bude Baki yace

“Ameeenatoun Jamaal Haroon bazata Kalli Jamaal din bane yau ko saina sakata da kaina??uhmmm?

Ya qarasa maganar yana zira hannunsa hankali Cikin rigarta ta qasa ya shafi Cikinta dayake a lafe sbd yunwar datake cinta.

Hannunta ta Saka ta Dora akan nasa ta riqesa game Cikin nutsuwa tareda dagowa tai masa Wani kallo tareda Bude Baki a Karan farko tace

“Banaso,
Aurenka da kake tinanin Yana kaina bawai na amsa bane bare ka samu daman yin abinda kaga dama so please stay within your limits.”

Bai taba murmushi me sauti a gabanta ba sai yau sbd yanda zancen ya sakasa nishadi.

Mayun Idanuwansa ya zuba mata Yana murmushin ya Kai bakinsa zaiyi kissing bakinta da yayi maganar tayi saurin yin baya da fuskanta tana sake kamewa.

Wani murmushin ya sauke Yana yin sama da hannunsa zuwa kirjinta daga cikin rigar Tayi saurin sake dafe hannunsa tana dagowa ta zuba masa Idanuwanta da sauya sbd fushi ya sauke lafiyayyan numfashi Yana matsota jikinsa ya fara shaqar numfashinta Cikin hancinsa ya lumshe Idanuwansa Yana Jin Wani energy me sanyi Yana shugarsa ya Bude Baki ya fara sakar mata numfashin bakinsa Mai cikeda qamshin mint ya daki fuskanta ya shiga hancinta take ta rinte Ido tana daukewa kallansa.

Da sauti mara qarfi dumin numfashinsa na sauka kan fuskanta yace

“You said within my limits,Ina duba iya inda limit din nawa ya tsaya ne..

A daidai bra dinta da hannunsa yakai ya tsaya tareda dagowa ya Kalli Idanuwanta data matse tana riqe hannunsa wannan karan da qarfi duk da riqon ya Hanasa qarasawa da hannunsa kan bra din ba.

Ahankali ta muryanta ya fito Cikin zafi Amma ba sauti sosai tace

“You’re crossing your limits”

Bakinta ya kalla kafin ya Maida Idanuwansa akan hannunta dayake kan nasa riqe Cikin rigarta.

Akan bakinta ya mayarda Idanuwansa ba zato ya janyota daga zaunen datake a kafafunsa ta fado kirjinsa ya rungumeta tareda hade bakinsu ahankali ya zira harshensa Cikin bakinta ya kama nata yafara mata lafiyayyar tsotsan data gigita zaman lafiyar zuciya da kwakwalwanta gabaki daya.

Hannunsa dayake Cikin rigarta ya wuce dashi sama Yana sakawa a tsakiyar padded pushup dinta ya shafi tattausan fatar kirjinta dasuke qyam a bra.

Asalin taste na yawun bakinta da yayi missing kaman kansa zai kunce ya fara tsotsa Yana hadiyewa kaman zai maidata Cikin jikinsa ya matseta jikinsa ya manne da ita Yana lumshe Idanuwansa da suka Yi Ciki.

Numfashinsa me dumin gaske daya San shine yake kashe mata jiki tin a baya ya sakar mata a fatar wuyanta ya hanata motsawa Yana cigaba da tsotsan bakinta Yana Shanye duk abinda yaci karo dashi aciki.

Jin Kanta na Neman kuncewa ya Sakata dago hannunta dayake Dan rawa a mace ta Dora akan jikinsa Dan turesa daga gareta Amma hakan Wani Sabon feelings din ya sakar masa ya Bude Idanuwansa a wahalce da suka sauya kaman Wanda yake a buge matiqa ya kalleta da Idanuwan wanda sauyinsu ya sakata kasa kallansu itama tayi qasa da Idanuwanta ta Bude Baki a kasalance bakinta na gogan nasa sbd har lokacin Bai janye bakinsa ba daga nataba ba karfi tace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected