AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Innalillahi wainna ilaihi rajiun””

Wannan babyn waye ne ya haifesa a kaf familyn jden shine abinda yake tsananin son sani kafin isawar da Jamaal wannan sakon da zai iya tarwatse komai,
Tukuna ma Ina aka samu jinin bature a fmlyn??
Kodai Cikin familyn asalin jdens dinne Omar jden ya dauko…

Numfashi ya sauke daqyar dole Yana buqatan sanin komai kafin barinsu AM din kasar kaman yanda JAMAAL yafa masa.

Su kuwa Kai tsaye gida suka nufa Suna isa Aunt Didi ce tafara farin Cikin ganinta sbd zata fita ne tana bakin motarta suka shigo.

Rungumeta tayi tana mata sannu da zuwa itama Cikin farin Cikin ta rungumeta tana Dan bayyanarda shagwabanta.

Wata lafiyayyan Ferrari ta Gani a harabar gidan Amma Bata damu da tambayar ba sbd tinanin ko Dad dinta ne ya siyo sabuwan motan kokuma ta Hafiz ce.

Ciki sukayo Arfat har lokacin Yana maqale da ita a hannunta babbah bayanan shi da dadah Dan haka Kai tsaye palon Dad dinta ta nufa da Arfat a hannunta Hafiz na gefenta suka shigo palon.

Dad dagowa yayi fuskansa cikeda farin Ciki ya kalleta Yana ware mata hannuwansa ta taho har Arfat din suka shige jininsa sai alokacin ta lura d JAMAAL SEELAH dayake zaune tareda Dad din batareda y dago ya kalletaba waya yake amsawa a Cikin wata irin nutsuwa da kamewan data sakata dauke nata Idanuwan daga kansa
#MAMUH#

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
106

*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products

Location: LAGOS
We deliver nationwide

09013833502

https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL

*****************
Dauke kallanta tayi daga kansa tana kokarin Hana kanta sake kallan inda yake zaune a natse Cikin yar basarwa tace masa sannu da zuwa tana tashi daga jikin Dad dinta sbd qamshinsa daya Hana numfashinta shaqan kowacce iska sai shi.

Arfat dayake jikinta Shima sauka yayi tareda Hawa jikin Dad Omar sai a Lokacin yaga JAMAAL din Cikin yarinta yace

“Grandpa Ashe kanada friend but he is younger.

AM kasa zaman tayi sbd qamshin ruda kanta yakeyi Dan haka ta miqe ta fice tana cewa zata ta huta.

Tana fita Arfat ya sauka daga jikin Dad Omar ya taho gaban Jamaal din ya tsaya Yana kallansa kafin yace

“Bakaga Mommah na ba? you didnt say hello to her.”

Dago fararen Idanuwansa Jamaal yayi tareda saukesu akan Arfat din ya zuba masa su Yana masa Wani irin kallan tsaf sbd fuskan Mum dinsa dayake Gani Kai tsaye a fuskan yaron…

Denq jin abinda siddeeq yake fada yayi a wayar ya ajiye wayan gefensa batareda ya kasheba sbd mamakin dayake Neman kashesa,

Idanuwansa da hancinsa da komai na yaron irin na Mum dinsa ne take yaji zuciyarsa ta Dan tsaya daga bugawa ya miqawa yaron hannunsa Ya Bude baki a natse Cikin sanyi yace

“Heyy champ,wats up,wats your name??

Dariya Arfat yayi wadda ta sake kashe Jamaal da Sabon mamaki sbd dariyan ma sake hada kamannin yaron da mum dinsa yayi ya kama hannunsa daya miqo masa.

Arfat yace

“My name is Arfat jden,or you can just call me Mommah’s Champ,
I m everyone’s champ in this mansion”

Murmushi Dad Omar yayi Yana Dan son taqaita zancen sbd kada ya Fadi waye Mommah dinsa Dan haka yace

“Ok my champ,zo kaje gurin AM baka gama Yi mata sannu da zuwa ba karka damu Uncle Jamaal Seelah”

Gyada Kai Arfat din yayi sbd daman ba Wani rabar mutane ake barin yanayi ba kokuma su mutanen su rabesa shiyasa ya Saba baya Wani son zuwa gurin baqi Shima Amma this Uncle is handsome and classy,likes him” haka ya fadawa Mommah dinsa lokacinda ya isa dakinta.

JAMAAL kuwa har Arfat ya fice Idanuwansa na akansa hakama take zuciyarsa ta shiga Wani irin nannauyan yanayi akansa sai Kuma gashi a yanda ya fahimta kwata kwata dad Omar bayason yaron ya tsaya baisan meyasa hakan ba.

Maganarsu suka ci gaba da Yi Amma zuciyar JAMAAL tana kan tinanin Ina suka samu baby fmlyn sbd Dad Omar din dai da kansa ya wuce haihuwa,
Uncle Ahmed ma hakan ne sbd kusan ya manyanta sosai Shima,
To Kuma bare su dadah da Babbah,and Hafiz ma baiyi aure ba bare Lady AM din Mansion din da babu ranar da ko kallan banza Wani zai mata da aurensa akanta bare.

Boyayyan numfashi ya sauke tareda gyara zamansa Yana cire zancen a ransa tukuna.

Ya Dade a gidan sai guraren lunch ya tafiyansa duk da Dad din yaso ya tsaya yayi lunch tareda su Amma hakan Bai samu ba sbd akwai inda zai tafin ana jiransa.

Dadah da babbah basa Nan ne sbd zuwansa gidan babbah ya fice sbd Baya kaunar ganin duk Wani jinin Mam seelah da lameenu Seelah,
Yasan Jamaal baida laifin iyayensu Amma bazai iya kallansa ba sbd zai tsanesa ne kaman yanda yake Jin tsanar su mam a Cikin jininsa sbd yanada tabbacin ko fyaden da akaiwa AM daga garesu ne ya fito sbd hakanne ma yasa yake qara Jin bazai taba kaunar duk Wani jininsu ba har abada Kuma bazai taba aminta ko muamalantarsu ba.

Jamaal ma fahimtar hakan ya Saka bazaiyi saurin sanar da aurensa akanta ba sbd tashin hankali ne kawai zaayi akan wannan bayason wannan yanason fushi da bacin Rai ya Saka a yanzu hukuncin da daga baya kowa zaiyi Dana sani Dan haka a yanzu daya fahimci har ita AM din zafin Kai zata basa Babu abinda yake buqata fiyeda komai sama daya Nemo Ashley sbd a zancen Dad Ashley ce a ran Am ita kadai take tinawa a lokacinda tayi hauka sbd da ita a bakinta su babbah suka daukota hakama har ranar da zata dawo daidai Saida tayita ambatar Ashley da Haroon.

To idan har Ashley ce a ran AM Yana buqatan fara samun Ashley din kafin Ameeenatoun sbd itace kadai zata tinatar da ita komai akansa batareda anyi hayaniya da tashin hankalin da babbah yakeson ayi ba idan har zaiji maganar Jinin Mam seelah ne ko yanzu mijin ‘yarsa.

A dakinta kuwa tini tayi wanka Sarrah ta sake gyara dakinta da duk da batanan kullum sai an gyarasa a kaida Dan hakan ne komai yake fes fes da kamshi da sanyin Aircon kaman tana Nan.

Fatmah ce kadai Basu gaisaba tinda ta dawo Saida ta sauko tana qamshi sanyeda Ted Baker sweatset farare na mata da suka mata kyau sosai iri daya Da Arfat wanda shima nasa White dinne Sarrah ta masa wanka ta Sako masa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected