AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Rudewa kansa yake Neman yi gashi ruwan kanta sai tsiyayowa sukeyi suna bin wuyanta zuwa kirjinta har akan hannuwansa.
#MAMUH
#DR JEEY SEELAH
#OMAR SEELAH
#AMEENATOU SEELAH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
77
Sister Ashley datake ta gadin time Taga gari yayi haske Sosai Dr JEEY din Bai kirata ba Kokuma ya kawo Ameenatou din tini ta kasa hakuri ta nufo office din nasa ta tsaya bakin office din batai knocking ba ta Saka Kiran wayarsa.
Tana gurin tsaye siddeeq Shima ya iso ganinta ya sakashi dakatawa batareda ta bude office dinba tinda akwai key hannunsa ya kalleta cikin mamaki suka gaisa da juna tana mamakin zuwansa tinda safen shikuma Yana mamakin Abinda takeyi a bakin office din tinda safe.
Itace ta fara basa bayani da cewa
“Ameenatou bata koma ba Kuma time Yana tafiya cleaners na buqatan na Bude musu dakinta su gyara”
Sai alokacin siddeeq ya fahimci Ameenatoun na cikin office din haryanxu kenan Dan haka ya fasa Bude dakin ya fiddo wayarsa Yana Saka Kiran JAMAAL din Shima Yana cewa
“Bayajin dadi ne inaga shiyasa ya Kirani Nima da asuban”
Kiran sukeyi Wani bayan Wani Amma Babu Wanda aka dauka nasa.
Daga cikin toilet din kuwa janta yayi a a yanda suke towel a hannunsa suka Isa gurinda brushes sababbi suke a jere da sauran abubuwan ya dauko Daya ya rasa ta yanda zai fasa bare Saka toothpaste.
Janyota yayi ahankali ya hadeta da kirjinsa tareda zagayeta da hannuwansa ta yanda towel din bazai fadiba sbd kirjinsu dayake hade ya dannesa,
ta bayanta ya miqa hannayensa ya Bude brush din ya Saka toothpaste dinsa na Ayyeims me kyau da tsada ya na kokarin juyo da ita tayi brush din ta maqalesa tana dariyan da baisan ta Menene ba hakama hankalinta kwance cikin Wani irin farin ciki take dariya tana sake maqalesa sbd murnan shine da kansa ya rungumeta Dan haka abin yayi mata farin cikin ne ke Sakata dariyan data Sakasa bin dimples nata Daya da Kuma yanda farin cikinta ya bayyana na gaskia.
Kaman Mai taba Ganin dariyan kowace irin halittan ba ya tsaya Yana kallanta a natse jikinsa na qarasa rasa kuzarinsa,
Ahankali ya dago brush din a Hakan tana jikinsa ya Saka mata a Baki Yana kallan idanuwanta da nasa idon yayi mata alaman tayi brush batareda ya iya magana ba.
Hannuwanta biyu ta Saka ta karbi brush din tafara gogewa a bakinta tana kallansa Yana binta da wani mayen kallan Daya sakata yin brush din tana dariyan dayake kara mata kyau.
Duka jikinta da nasa daidai ta Bata gurin brush din Dan haka dole yayi dubara ya daure mata towel din kafin ya wanke mata Baki Yana gamawa yayi amfani da towel ya goge mata jikinta sosai koina kafin ya fito da ita ya koma sharp sharp duk da ba kuzari a jikinsa sosai yayi brush da alwala ya fito.
Tana tsaye har lokacin a gaban mirror dinsa tana taba abubuwan gurin haryayi sallah ya gama Babu kaya a jikinta da tare zaiyi sallan da ita gashi Yanason yaji idan sister Ashley tana nuna mata yin sallah Ko yayane ta ringa yi din.
Yana idarwa ya miqe tareda dauko rigarsa me Fadi ya Saka mata akan towel din jikinta ya kamo hannunta tareda nufo office da ita Dan daukan wayansa ya kira sister Ashley tazo da kaya ta Saka mata.
Suna fitowa palon Ta gane tafiya zaayi da ita ta kwace hannunta a hankali tana Bata fuska farin cikin dayake cikeda fuskanta Yana bacewa.
Yana ganin Hakan cikin galabaita ya furta
“Not again please Ameenatou”
Dawowa yayi gabanta ya tsaya tareda zuba mata fararen idanuwansa da sukai laushi sosai ya rasa yanda zaiyi ko fada Dan haka ya kama hannunta ya janyota jikinsa ahankali yai mata wata irin sanyayyar runguman da Bai taba mata ba tareda sauke mata wani lafiyayyan numfashi a cikin kunnenta Daya Sakata qanqame rigarsa ya lumshe idanuwansa Jin Hakan kafin ya shaqi qamshin rigarsa Dake jikinta Daya hade Dana jikinta suka qarasa kashe masa jikinsa da wani shegen mayen sautin da Babu karfi ko kadan a ciki me sanyi da kasala yace,
“Please Ameenatou,
I’m not okay,
Kije gurin sister Ashley zan dawo anjima I promise,kinji??
Shiru tayi batareda ta motsa ba ko cewa komai Amma dai da alama ta yadda Kokuma jikinta yayi sanyi.
Ajiyan zuciya ya sauke a jeme kafin ya dago kanta tareda sakinta ya kama hannunta ya zaunar a kujera ya dauki wayarsa Bai tsaya duba tarin miscalls nasu ba ya Saka Kiran sister Ashley din ba delay ta dauka take.
Kafin tayi magana cikin nutsuwa da rashin hayaniya ya sanar da ita ya kawowa Ameenatou din kaya.
Take sister Ashley ta juya ta dauko kayan ta kawo ta shigo har office din Ameenatou din na zaune gefensa kaman gum ta qaraso tana kallan Ameenatou din cikin mamakinda Bata bayyanar ba ta boye abinda cikin ranta.
Miqewa yayi ya shige ciki Dan dauko sauran kayanta Koda ya dauko ta gama Saka mata kayan yana fitowa ya bawa sister Ashley din suka fice yana bin Ameenatou din da idanuwansa da babu kuzari a cikinsu ko kadan har suka fice.
Suna ficewa ko zama baiyiba ya dauki wayarsa da abinda zai dauka ya fito ya nufi mota da siddeeq ya koma tin dazu Yana jiransa Dan ko office din Bai Saka kafa ba.
Har suka Isa gida Baya magana sbd Hutu kadai yake buqatan kansa ya sake.
Suna Isa gida ruwa me Dan dumi kadai yasha ya shige.
Wanka yayi ya Saka dogon wandon bacci me tsantsi Bai Saka Riga ba ya kwanta ba jimawa bacci me nauyin gaske ya daukesa.
****Sai lokacin sallah ya farka ya sake wanka yayo alwala yayi Sallah ya fito cikin short Dior loose sweatset ash,
Fresh fatansa ce ta sake fitowa da Kuma baccin Daya samu din Daya basa abinda yake buqatan na sakewan Kai da Jinsa daidai.
Qamshinsa Mai sanyi siddeeq ya shaqa daidai shigowansa kenan gidan barka da fitowa yayi masa Yana nufan kitchen ya dauko ruwan da drinks ya Dora a dining sbd Wanda cook ya ajiye sun Dade da hucewa.
A Palo JAMAAL din ya zauna saida ya gama wayoyinsa da likitocinsu na can ya karbi update na komai kafin ya kashe ya kirasu Mum itama ya ganta kafin ya taso ya taho dining din ya zauna suka fara cin abinci suna magana da siddeeq akan maganar binciken kwayoyin daya fara.
Suna gamawa siddeeq ya fice bayan cook ya gyara koina ya wanke dishes din ya tafi Shima sai Kuma gobe.
Karfe Biyar na yamma ya sake wanka ya shirya ya fito a shirye cikin black loewes da fcap din Calvin Klein black sai face mask da farin glasses ya nufi wata qatuwar babbar mall yayi parking bai shiga ba yana zaune cikin motansa yayi amfani da wayarsa shopping din komai dayake buqatan aka fito dasu aka Saka masa a bayan motansa yayi making payment din already ta wayan Dan haka ana sakawa yaja motan ya bar gurin.
Bai wani saba zuwa shopping irin wannan din da kansa ba Dan haka randomly yayi selecting wasu abubuwan kawai Dan baisan ya zaiyi ba.
Yana Isa asibitin siddeeq ya rigàsa Isa Dan haka shine ya shiga da kayan gabaki dayansu zuwa office dinsa sedai Yana ajiyewa ya Bude da niyar jere masa Yana cin karo da biscuits masu girma da tsadan gaske harma dasu chocolates da sauri ya dago ya Kalli JAMAAL din sbd yasan kwata kwata Baya cin irin wainnan abubuwan.