AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
“My Halal kinsan kina juyar da Tinanin ‘dan Dr Aleena kuwa??
“Waye Halal din?? Tayi tambayar Cikin gatse wanda Bata gama Maida numfashin maganar ba ya kama lips dinta da bakinsa Cikin Wani Mayen salon da Shima Bata saniba ya fara tsotsan lips dinta zuwa Cikin bakinta Yana yiwa yawunta Wani Shan daya Sakata motsin daya zubar da kayan kan console din gabaki daya zubewa qasa Suna fashewa sedai Babu abinda ya damesa Dan rigar jikinta kawai ya qarasa zarewa daman bra din jikinta batada hannu black kala data fito sosai a fatarta datake fara sosai.
Bra din ya balle wannan karan da karfi yayi wurgi da ita tsakiyar gurin Yana Bude gaban rigarsa ya sakata a ciki Yana cigaba da tsotsan bakinta Cikin kwarewa da zafi sbd kewan da yayi nata shi kadai yasan Yaya yayi kwana biyun Babu ta tana gurin Ashely.
Scarf din dayake daure da gashin kanta ya zare tareda jefarwa Shima Yana sake tsananta kissing dinta tareda cakuda kirjinta son ransa Yana Jin fatar jikinta koina santsinta da qamshinta na sake kunnasa.
Zazzafan romance din daya sauya sautin dakin gaba yake bata wanda daga qarshe ya zare rigar jikinsa me San kauri ya Saka mata a jikinta ya sauko da ita tareda daukanta a jikinsa suka fice daga dakin zuwa dakinsa.
Bedroom wannan karan ya nufa Kai tsaye da ita ya kwantar Yana yaga rigar jikinta daya Saka mata ya jefar Yana bin tin daga cinyoyinta har zuwa wuyanta da Wasu zafafan Kisses masu tada tsigar jiki.
Pillows din Dake gadon kusan guda shida duka ya watso qasa sbd ganin kaman sun tare musu guri sosai Dan haka ya sake rufeta da kirjinsa Yana lasar lips dinta da sukai ja sbd kissing din dayayi musu batareda yaji ya gaji da hakan ba.
Dagota yayi ya sake hade bakinsu da karfi Yana ci gaba da Bata Wani sakon kiss din Yana Jin kirjinta na taba nasa kirjin take ya kasa riqe hakurinsa notikan kansa kawai yaji Suna kuncewa hayaqi kawai yakeji Yana fita kunnuwansa batareda wuta ba.
Wannan karan duk yanda yaso yayi mata sanyi gagara lamarin yayi Cikin asalin karfinsa da karfin buqatansa ya kasance da ita tareda budeta sosai sosai yanda ya kamata daidai
Kaman yanda yake Jin karfin buqatansa da karfin sauke buqatan gurin making love din da ita Jin yayi kaman kansa zai qone Kurmus da wuta sbd zazzafan abinda yake ji musamman yaune ya samu Damarta yanda ya kamata sbd yaune tagama Bude masa Dan haka take yaji juyewan hankali na Neman kamasa da Wani irin karfi ya daki bedside lamp qatuwa datake gefen gadonsu ta watse glass dinta ya fasa hannunsa harma da gefen kafadarsa Saida glass din ya yanka kadan Amma Babu abinda yaji Saida yaji kaman zai ballata ita kanta sbd mannuwan da yayi mata kafin ya saketa bayan abinda yakejin ya sauka.
Jan da Idanuwansa Basu taba Yi ba ne Idanuwansa sukai take zazzafan zazzabi ya rufesa ya zube gefenta tareda qanqameta Yana sauke numfashi me zafi.
Taji azabar gaske sedai Kuma batajin zazzabin komai saidai komai nata bazata iya motsawaba ahakan baccin wuya ya daukesu su duka biyun.
Sai asuba suka Farka shine yayi karfin halin fara wanka itama ta lallaba tayo tana tafiya ahankali sbd cinyoyinta Dake Ciwo Dama gabobin jikinta gabaki daya.
Jallabiyansa fara ta Saka tayi Rollin da knit scarf dinsa sukai sallah.
Suna gamawa ba laifi kowannensu yanajin daidai a jikinsa,.
Apple ya dauko daga fridge tareda yoghurt me sanyi kadan a cup ya kawo mata Tasha sukaci apple din tare suka koma bacci bayan ya turawa designer dinta sauran measurement din ta wayarsa.
Bacci sukai sosai sai 11 suka tashi wanka sukai a tare wanda acan toilet dinma Saida suka zuba Wani lafiyayyan romance din daya sakasa sake kasancewan tareda ita tukuna sukai wanka suka shirya.
Ash Canali sweatshirts ta Saka acikin kayansa sai Wani wide leg jeans dinsa daya mata yawa sai scarf data dauro a kanta Shima sweatshirt ce jikinsa da sweatpant Ash na Sartorio da fcap suka fito.
Koda suka sauko ya Riga ya kira Siddeeq ya kawo masa mota Dan haka Suna saukowa gaisawa Kawai sukai siddeeq din na mata magana ta bisa da harara tana narke fuska
Kallo daya JAMAAL ya masa yayi saurin fashewa da dariya Yana cewa
“ok sorry sorry Lady AM”
Motar Jamaal ya Bude mata da Kansa ta shiga kafin ya zagayo Shikuma siddeeq ya Bude masa Dan haka shigewa kawai yayi ya tada motar suka bar galaxy Macau din.
Venetian Macau suka nufa ya kame mata gabaki daya VIP restaurant dinsu na awa hudu sbd taci abinci Cikin nutsuwa.
Abinci kusan kalolin da sukeda dasu irin wanda zata iya ci Babu wanda baa kawo ba sukaci abinci Yana bin duk motsinta da kallonsa me sanyi da nutsuwa har suka gama tace she’s okay tukuna suka baro gurin.
Gurin karban kayanta suka nufa sbd a gwada ya Gani idan zai iya barinta zuwa da kayan a jikinta.
Suna zuwa kuwa kusan Saida ta gwada kaya uku ana hudun ne ya yadda tukuna suka karbo suka baro gurin.
Daganan Gidan Wani abokinsa da yayi Aiki asibitinsu Poland suka nufa wanda yasan da zuwansa dan haka Cikin farin Ciki da kulawa shida matarsa Suka tarbesa da babies dinsu guda biyu.
Sai dare suka dawo tayi wanka tayi waya da gida kafin ta kira Ashley wadda batanan ta fita itama tukuna ya sakata kashe wayarta gabaki daya suka kwanta bacci batareda ya mata komaiba sbd yasan a gajiye take hakama baya tinanin sex zaiyi Dadi a Lokacinda gajiya take Cikin mutum Sam.
Ashley tin ranarda ta dawo dakinsu ta tararda kayan console da aka fasa ta sake kame kanta ta bari sai sun gama hutawa tukuna Dan haka tattara bra din data tarar yashe a palon tayi takai daki tareda sauran am din tukuna ta kira hotel din sukazo suka tattara ta biya kudi me yawan gaske na abubuwan da aka fasa din tukuna tayi kwanciyarta tana dawowa hankalinta akan idan suka sake irin last time kawai suka samu Ciki a jikin Ameeenatou me zata fadawa Dad Omar da Babbah daya yadda da ita fiyeda kowa akan Ameeenatou.
Acikin kwana biyun Wasu irin mahaukatan love yake koyar da ita ta yanda gaba daya jikinta suka gama karban sakwanninsa ya sakata mantawa da alkawarin dayake kansa da kowa da komai bayan soyayyarsa me karfin gaske datake kwance Cikin zuciyarta.
Ranar da sukai taronsu da kansa ya kaita gurin Kuma shine ya daukota wanda James duk Basu gansa ba sbd Ashley data kasa ta tsare duk da shikam ko a jikinsa Dan baya shakkar komai ko kowa.
Suna gama Taron komai ya kammala da kwana biyu James suka gama musu Shirin komawa Dan haka a Cikin kwana biyun jikinta yayi mugun sanyi na tinanin abinda zata tarar gidan Dan tsoro da shakka takeji kaman Wani zai iya sanin abinda ya faru da ita.
Har Kuka tayi na kunyar kanta na yanda zata hada Ido da babbah da Dad dinta duk da basusan komaiba Amma tanajin ciwo da kunyar hakan sbd tasan yanda sukai da ita akan JAMAAL da aurensa.
Shi kuwa a nasa bangaren kewan da zai mata ne da yanda zai nisanta da ita idan ta koma dinne kadai ya damesa Shima ba sosaiba sbd yasan zai ga matarsa a duk lokacinda yaso kafin iyayenta su dawo hayyacinsu akan tinaninsu na Rabasa da matarsa.
A daren ranar da zasu tafi ma Wani shegen love ya hada mata wanda ya sakata mutuwar jiki ta kwana jikinsa a kasalance har gari ya waye ya shiryata da kansa yakaisu airport wanda sai a Lokacin James ya gansa sedai Kai tsaye Ashely ta waske masa akan anan suka hadu yau da safen Nan.