AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Akan kirjinta ya gangaro da harshensa ya lashi fatar kirjinta tareda lumshe idanuwansa dake Neman zazzagewa sbd abinda yakeji
Ya kamota da hannunsa Dan a yasake manneta jikinsa da karfi Yana sake hada bakinsa da nata Yana kissing dinta kaman zai shanye duka yawunda yake bakinta harna cikinta.
Kwacewa taso yi jikinta na Dan rawa sedai motsawarta ya bawa jikinsu Daman sake haduwa da kyau Take control dinsa ya kunce ya dagata gaba dayanta ya nufi daki da ita har lokacin bakinsa na cikin nata dukkanin jikinsu su biyun rawa yakeyi shi nasa Wani irin Abu yakeji da Bai taba jinsa ba Wanda ya Sakasa Jin rasa hakuri da control dinsa
Ita Kuma Wani irin tsoro da rashin son abin ne tareda Jin itama abinda bata taba ji ba ya Saka jikinta yin rawan tana qanqamesa.
Yanda take qanqamesa jikinta na rawa yake sake kashesa Yana tayar da zaman lafiyansa.
Sanyin AC da qamshinsu Daya gauraya dakin tini ya sake daukan dumi Yana nufar lafiyayyar gadonsa da ita Yana mata tsotsan datake sake gigita karamar kwanyar kanta.
Kallo Daya yayiwa kirjinta da jajayen idanuwansa lokacinda ya kwantar da ita Ya Saka bakinsa yayi kissing cibiyarta,take ta fizge Wani wahalallen numfashi tanason Kiran sister Ashley Amma tana Bude Bakin daidai lokacin ya Dora bakinsa a kirjinta tareda hannunsa take ta fasa Wani ihun da Bai fitoba sbd muryanta data shaqe jikinta ya dauki rawa tafara kokarin janyewa sedai Babu wannan daman dan kuwa Jin tayi kaman zai ballata da karfin abinda yake mata musamman jikinsa dayake wata irin fidda dumi tako ina.
Kuka ta fasa lokacinda taji wata fitinanniyar azaba a kirjinta tafara son turesa tana Kiran sunan sister Ashley da Baya fita.
Kwata kwata ba Haroon ne a gabanta yau din ba JAMAAL ne kaman yanda ya fada sbd kayan jikinsa yagasu yayi ya watsar yafara kokarin maidata cikakkiyar mace batareda ya tina halinda take ciki ba na rashin cikakkiyar hankali,
Ihun Kiran sunan Ashley tafara tana cewa “Ameenatou batason Haroon” Amma Babu sautinta Daya dayake fita bare Jinsa a gurinsa.
Ihu me karfin gaske ta sauke Wanda ya Sakasa hada bakinsa da Nata cikin fitinanniyar duniyar dayake kokarin samun kansa a ciki na kawar da budurcinsu gaba dayansu,
Jijjiga takeyi tana Neman sumewa Jin Abinda yafi karfin tinani da hankalinta tareda rayuwarta ma gabaki Daya Amma a nasa bangaren Shima kusan numfashinsa yaji Yana Neman barinsa harma da Jinsa da ganinsa,
Bai taba sanin wannan yanayinba hakama Bai taba sanin haka ake samun wannan yanayin ba Dan haka ya manta da Yaya take ya sauke Mata buqatansa da kyau tsawon lokaci kafin yaji balain dayaji na farkon na tinkaro kwakwalwansa,
Wata irin wuta yaji kaman ta watse cikin kansa tsaban abinda yaji din cikin fita hayyaci ya fizgota jikinsa yayi mata wata irin runguma Yana qanqameta kaman zai ballata azabar Hakan ta qarasa Sakata somewa a jikinsa Dan kaman gabaki Daya ya kaririya qasusuwan jikinta,
Shi kansa somewan yake Neman yi a lokacinda jikinsa ya sake sosai Yana Jin jikinsa na dumi sosai.
Qanqame da ita yayi kusan mintina nawa Yana dawowa daidai batareda ya iya daga ko yatsarsa Daya ba,
Zafi jikinsa yayi sosai kaman yanda nata itama yayi zafin sosai Bata wani motsawa a jikinsa,
Daqyar ya iya Bude idanuwansa Dake masa har Wani yaji yaji ya motsa hannunsa a kasalance ya janyeta daga jikinsa Yana kallan fuskanta datai Wani irin ja sosai Hawaye da majina sun cakude mata harta Dena motsi.
Kafafunsa ya ziro qasan gadon ya miqe tareda zuwa yaja towel ya daura a jikinsa ya nufi toilet.
Wanka yayi da ruwa masu zafi sosai sbd jikinsa ya sake Amma kwata kwata sake zafi jikinsa yayi haryana fidda hucin zafi sosai sbd Wani irin zazzabi me qarfin gaske Daya rufesa take.
Daqyar ya iya dawo da kansa dakin bayan yayi wanka ya dauketa ya koma toilet din da ita Yana sakar mata ruwa ta sauke wani wahalallen numfashi mara sauti ko kadan tareda ajiyan zuciya mara sauti batareda ta iya motsawa ba,
Kasa yi mata komai yayi sbd yanda jikinsa ke fidda zafi da rawa sosai dole dawowa yayi da ita ya Saka mata rigarsa me girma da kauri shima ya Saka wando mara tsayi sosai da Riga me kauri suka dunqule guri Daya a gadon kowannensu jikinsa na rawa da jijjigan zazzabi.
Karfe shida da Rabi Siddeeq da sister Ashley suka iso asibitin a tare sbd Kiransa data Gani daga Baya ta kira taji zancen hankalinta ya tashi Dan haka tin asubar suka fito tareda mijinta siddeeq dinne yazo ya daukesu suka ajiye mijinta Tasha zaiyi tafiya Kuma motarsa ba lafiya
Siddeeq ya Ciro bundle na 500 500 Daya ya basa 50k kenan cif yace ya biya kudin mota suka wuce asibiti.
Gaban sister Ashley faduwa yakeyi sosai tana shiga tinani kala kala da fargaban Allah yasa lafiya dai.
Siddeeq ma shiru yayi Yana Dan sake Kiran JEEY din Amma har lokacin Babu amsa Dan haka Koda suka Isa Babu me magana.
Suna parking Kai tsaye office din dukkaninsu suka nufa.
Suna Isa sister Ashley ce tayi knocking suka tsaya jiran amsa.
Shiru Babu amsa sai data sake knocking shiru ba motsi tukuna siddeeq Shima ya buga kofan yana sake Kiran wayar JEEY din.
Sake bugawa suka ringa yi a hankali sbd kada su janyo hankalin masu wucewa da suka fara fitowa Dan ayyukan gabansu.
Zasu sake bugawa aka Bude kofar ahankali.
Shine ya Bude kofan Yana sanye da kayan three-quarter Nike wando black da black Riga me Fadi sosai da kauri sbd tsananin sanyin dayake ji,
Idanuwansa da sauyawansu take a fili bayyane ya dago ya Kalli sister Ashley da gabanta ya sake faduwa jikinta na mutuwa yace ta shiga ta duba Ameenatou da kyau.
Wucewa tayi ciki batareda ta tsaya komaiba,
Kan siddeeq ya dawo da idanuwansa Dake boye tsananin dayake ciki na zafin jiki da zazzabi me karfi ya Bude Baki ahankali cikin sanyi yace
“Dr zayyan yazo yanzu ya dubata anan din kafin Na samu kaina”
Yana fadan Hakan yayi gaba sbd jiri ne sosai a jikinsa Amma baa gane Hakan.
Siddeeq wayarsa ya Ciro da sauri ya Saka Kiran Dr zayyan na asibitin Seelahs Wanda shine kadai Wanda JEEY ya yadda dashi bayan siddeeq tin a Baya haryanxu din.
Take ya sanar dashi sakon JEEY din ya kashe wayar yabi bayan JEEY din Koda ya Isa da sauri ya Bude masa mota Yana shiga Shima ya shiga ya tayar suka bar asibitin zuwa lokacin zazzabin nasa ya bayyana sosai idanuwansa a rufe cikin dannewa.
Sister Ashley kuwa tana shiga Kai tsaye dakin ta nufa ta Bude ta shiga,
Kwance take a gado sanye da kayansa a jikinta kaman Babu Rai a jikinta sbd a lafe koina nata Baya motsi ko numfashinta Baya fita sosai.
Da sauri ta qarasa gurinta tana Ambatar sunanta da sunayen Allah data sani.
Bata hau gadonba ta janyota tareda sauko da ita qasa tana jijjigata da Kiran sunanta hankali tashe jiki na rawa.
Zafin dataji a jikinta tareda jinin data Gani a qafafunta ya Sakata sake rikicewa a firgice ta kamata duk da Bata iya daukanta ita Daya ta jata zuwa toilet ta Sakata ruwan zafi.
Azababben zafin Daya ratsa Ameenatou din ya Sakata dan bude idanuwanta da sukai jajir suka kumbura batareda ta motsaba sosai sbd batada karfinda ko hannunta zata iya dagawa.
Hawayen tausayin Ameenatou dinne ya ciko idanuwan sister Ashley lokacinda ta gama Budeta ta duba Taga mummunan aikin Da Dr JEEY din yayi mata.
Jikinta har rawa yakeyi lokacinda siddeeq ya kira ya sanar da ita zuwan Dr zayyan tareda wata likita mace.