AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Daga karshe dai itama baccin ne ya Dan dauketa Dan haka Koda Sarrah ta jero mata lafiyayyan breakfast a qaton tray ta shigo dakin Taga tayi bacci fita tayi ta koma dashi tana rufe dakin a tsanake sbd kada ta tadata baccin.
Hafiz ma ciwon Kai Mai tsananin gaske da cunkushewan Kai Dana zuciya ne ya sakasa wanka kawai ya Kwanta Yana rufe Idanuwansa da sukai jajir sbd zuciyarsa Dake shiga tinani kala kala musamman azababbiyar so daya fahimta a Cikin zancen Jamaal na yiwa Am,
JAMAAL irin mutanen da idan Suna yiwa Abu mugun so me karfi basa buqatan Bude Baki su fada sbd kallo daya ya wadatar ka gane Dan haka yasan Jamaal ba lallai ya Bude Baki ya fadawa su Dad gaskia ba sedai zasu tabbatarda da hakan idan Basu aminta da aurensaba,
Sannan duka wannan tashin hankalin shine tayaya zaa boyewa Jamaal Arfat dansa ne?
Hakan zai iya yiyuwa kuwa har abada?
A baya tashin hankali da duka baqin Cikinsu shine anwa Ameeenatou fyade an mata Cikin to Kuma yanzu sun Gano ba hakan bane,
Mijinta ne halak dinta yayi Cikin Kuma family ma ne me zai Hana a fito a fadan idan yaso a taru a boyewa wanda zaa boyewa din.
Numfashi ya sauke Idanuwansa na nauyi sbd ciwon Kai,.
Shi dai a nasa bangaren idan Ameeenatou ta karbi Jamaal to tabbas zai tsaya ganin ta samu Jamaal din kaman yanda idan ma ta rufe Ido zatabi babbah da Dad dinta to tabbas bazai bari tayi Nisan da zatai Dana saniba ko baqin Ciki,
Tin farko shi Mai tsananin son Mai sonta da gaskia ne shiyasa ya kaunaci Haroon da qarfinsa Dan haka zaici gaba da kaunar Jamaal da tsaya masa Dan bazai taba ganin illar wanda yayiwa Ameeenatou abinda Babu wanda zai mata a duniya tinda basa Nan,ya tsaya mata ya Bata cikakkiyar gata da kariya a lokacinda Bata tareda kowa nata kowama Bai San inda takeba,Dan haka shi Hafiz idan har akwai a duniya wanda zaiwa ‘yar uwarsa hakan ya Bata kariyar da sune yakamata su Bata Basu Bata ba basama Nan to baida wanda ya fi masa a gurin zama cikakken cancantar Matarsa da ‘dansa.
Da wannan tinanin ciwon kansa ya tsananta ya rintse Idanuwansa Yana son yin baccin da kansa zai sake din bayan ya rage qarfin AC din dakinsa.
****Su JAMAAL ma Koda suka isa gida Jamaal jikinsa yakeji sosai Dan haka Kai tsaye Mum tafara dubasa hankalinta na tashi siddeeq na mata bayanin abinda ya faru itama take taji zuciyarta ta karaya sedai Kuma bayan ta gama duba Jamaal din ta basa magani Wani wahalallen bacci ya daukesa ta zauna tafara tinanin wasu abubuwan da Omar ke gujewa wanda itama tana guje musu din sbd shedancin Mam karshe ne.
Tasan Yana tsananin son duk Wani abinda zai fito daga jininsa musamman a yanzu da Jamaal kadai garesa Dan haka zai kaunace Arfat fiyeda yanda suke tsammani sbd jininsa ne ‘dan Jamaal dinsa Amma Kuma hakan bazai Hana yayi amfani da Arfat din ba sbd ko yayansa daya Haifa Yayi amfani dasu Dan haka Arfat ne ma daidai amfaninsa sbd shine key na juya rayuwar Omar da dukiyarsa yanda yakeso Dan hakan ne itama take tsoro da shakkar saninsa Dan haka a qasan ranta ta fahimci Omar ta Kuma San yayi hakan ne sbd kauna da kulawansa ga Jamaal din tinda ai ba zai boye masa har abada.
Sai safe guraren 10 da Rabi Jamaal ya sauko har lokacin jikinsa da fuskansa ba walwala ko kadan sai kamewa.
Ganin hakan Mum ta zauna dashi da Siddeeq ta musu nasiha da bayani a tsare akan abinda ta fahimta ya Saka Omar din yin hakan Dan haka kada suji komai wata kaunar tana Saka ka batawa masoyanka indai zaka Basu kariya ko musu abinda zai amfanesu a gaba.
Jamaal kaman yanda tsarin rayuwarsa a duk tsananin lamari Yana kebe kansa Dan ya hadiye komai sbd fuskantar lamari a natse a nasa tsarin Dan haka Koda ya tashin bayajin komai bayan tsayuwarsa a maganarsa ta farko,
Babu saki a aurensa kaman yanda shi maganar Arfat kaman a rubuce yake ai karban dansa kawai dai bayason disrespecting Dad Omar ne zai barsa ya cike time din daya dibar musu su sauko din idan ba hakan ba zai bada mamaki sbd zai taho da Dad din nasa a gaban Dad Omar ya fadawa Dad dinsa Arfat dansa ne jinin SEELAHs
Bayan ya fada hakan Kuma ya karba dansa zai ajiyesa a gidansa yaga idan Dad dinsa zai tabasa Dan ya nuna musu Babu ‘dansa ko matarsa a Cikin abinda aka fara Kuma ake kan Yi yanzu,
Duk wanda ya sakosu a Ciki a Lokacin ne zai dawo musu da Jeey dinsa.
Siddeeq dayaga yanayin Jamaal din take ya shirya musu tafiyarsu daya kamata su tafi Amma ya dakatar sbd abubuwan dasuka faru Amma ayanzu da kan Jamaal yake buqatan sake warwarewa gwara su tafi din sbd akwai Mahimmancin zuwan Jamaal din da kansa Dan haka Shirin tafiyar kawai yayi a daren yau zasu wuce.
Shi kansa Jamaal yayi Naam da tafiyan kawai sbd zai bawa gidan Dad Omar din Hutu na kwana biyu.
Mum dinsa ma kwanciya hankalinta yayi da hakan da kanta ta kaisu har airport tareda driver suka dawo.
A gidan jdens kuwa sai 11 kowa ya fara fitowa.
Ameeenatou ce ta fito ta karshe tareda Arfat dayek biye da ita Yana tsallen surutun special Aunt dinsa datace masa zata nuna masa.
Dakin Ashley suka nufa tayi knocking ahankali tareda budewa ta shiga daidai Ashley din ta gama waya da Siddeeq ya sanar da ita sunyi tafiya.
Zubawa Arfat Idanuwa Ashely tayi tanajin jikinta gabaki daya na sakewa da ganin Jinin Jamaal dayake bayyane a tattareda babyn gabanta.
#MAMUH#*_Arewabooks@Mamuhgee_*
121
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr