AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Sister na ficewa rintse idanuwansa yayi Yana Jin yanda take cakudasa tana rigima sosai,
Bude idanuwan da suka sauya yayi ya Kai kirjinsa data balle bottoms na gaban rigarsa kusan guda uku sbd rigima Kuma taqi dakatawa sai sake Kai hannuwanta takeyi a fatan kirjinsa data bayyana…
Babu abinda yayi bayan rintse ido Yana shanye duk wata rigima da fitinar tata tana Ambatar sunan Haroon……
“AMEENATOU na son Haroon…….”
kasawa yayi ya Bude idanuwansa da suka sauya sosai tareda yiwa hannuwanta biyu kyakkyawar riqo ya fizgota ya manne da kirjinsa tareda zagayeta da hannunsa Daya ya saka Dayan ya kamo fuskanta Kai tsaye ya hade bakinsa da nata ya kamo harshenta da nasa cikin wani irin Salo Mai karfi da sanyi yafara tsotse harshenta da yawun dayake cikin harshen…
Sake manneta yayi da jikinsa kaman zasu hade a jiki Daya hancinsa na sake shaqan qamshinta hakama yanda yake kissing din nata Bai bama basa Daman tantance banbancin dandanon nasa bakin da nata Dan haka ya gyara zamanta a jikinsa batareda ya saketa ba Yana cigaba da yimata Wata irin fitinanniyar tsotsan data Saka jikinta rawa daga farko kafin jikinta ya mutu gabaki Daya a jikinsa Wanda Hakan ya sake kashe duk wani sauran dauriya da kamewan Dake jikinsa ya Bude idanuwansa da sukai ja a wahalce ya Kalli idanuwanta Dake Bude tana kallansa cikin wata azabbiyar sonsa dake cin duka jiki da jininta.
Bai saketa ba kaman yanda bakinsa yake cikin nata har lokacin Yana kokarin controlling kansa daga wutan datake ci jikinsa.
Sakin bakinta yayi ahankali tareda hade goshinsu hancinsa da nata na gogan juna idanuwansa a rufe Yana sauke numfashi me dumi ahankali Yana sake zagayota da hannuwansa kamshinta na sake zuzuta wutarsa.
Shiru tayi kaman ruwa ya cinyeta tana kallansa da kaman Taga sabon mutum sedai Kuma itama lafewa ta sake yi cikin jikinsa tareda zura hannuwanta cikin rigarsa ta rungumesa.
Sun jima a Hakan Yana dawowa daidai kafin ya saketa ahankali tareda zareta daga jikinsa Ya miqe ya nufi ciki ya shige tana biye dashi kaman gum har kofan toilet zata bisa ciki ya dakatar da ita ta hanyar rufe toilet din harda lock.
Bai jima ba ya fito Yana goge fuskansa da qaramar sabuwar towel,
Tana tsaye bakin toilet din inda yabarta tsaye
Kallo Daya yayi mata me kyau Yana gangaro da idanuwansa akan lips dinta da sukai Dan ja duk da ba wani tsotsan yayi musu sosai ba.
Dauke kallansa yayi akansu Yana wucewa gaba ta sake biyosa tana cewa “Ameenatou zata ci tea da abinci”
Dakatawa yayi Yana ajiye towel din hannunsa tareda fara mayar da botiran gaban rigarsa data balle ya kalleta kafin yana gamawa a natse da wata murya mara nauyi yace
“Zaki je sister Ashley ta Baki tea da abinci??
Girgiza Kai tayi tana maqe kafada tace
“Haroon zai bawa Ameenatou tea”
Numfashi ya sauke me dumi Yana Jin yau kwata kwata bayason kwana asibitin sbd yanayin dayake ciki Amma Kuma yasan tafiyansa Wani tashin hankali ne za’a kwana anayi da ita.
Shiru yayi tsawon seconds kafin ya miqa mata hannunsa Daya ya kama da sauri tana murna suka fito.
Kayan Da siddeeq ya Saka fridge na siyayyar da yayi mata ya dauko mata Yana daga wayansa da aka kira Poland Wani likitan Mum dinsa ne.
Hankalinsa rabuwa biyu yake Neman yi Dan haka ya Ciro mata komai ya zube mata su gabanta Yana daga wayar tareda zuwa ya kunna laptop dinsa da sauri Dan yanzu zasuyi meeting akan wata matsalan da suka samo.
Zaunawa yayi tareda kashe wayarsa ya ajiye gefe sbd ya vidconf zasuyi.
Natsuwa yayi cikin kamewa tareda Dan kame fuska Yana sauraron bayanin da kowanne likita keyi akan matsalan.
Sosai hankalinsa yayi nisa akan abinda yakeyi din Dan haka baima San me takeyiba sbd tana gefe zaune tana cin abinda ya zube mata din.
Suna gap da kammalawa Babu zato sai jinta yayi a jikinsa riqe da chocolates kusan uku a hannunta dataiwa cin Yara duka jikinta ta Bata hakama bakinta da hannuwanta.
Bakinsa ta Saka masa Kai tsaye cikin Jin dadinsa sosai tana cewa
“Haroon zaiji Wannan”
Riqe hannunta yayi Yana Dan kawai da fuskansa daga tura masa datakeyi Dan tini tafara Bata masa fuska dashi.
Kan screen na laptop dinsa ya mayar da Idanuwansa cikin Dan basarwa da fuskewa yake kokarin cigaba da bayaninsa sedai dukkaninsu Ameenatou din suke kalla Wanda take son dole sai ta sakawa Dr JEEY din chocolate a Baki.
Duk yanda yake kawar da Kai qin hakura tayi dole ya Bude bakinsa ya karba cikin Dan fuskewa yacewa su Dr Lucas,
“My wife” a taqaice Yana Dan nunata.
Cikin sakewa suka bisa da congrats kawai suna mamakin da zuwansa Nigeria har yayi aure.
Kasa Dena basa duk abinda taci takeyi sai tura masa su takeyi a Baki Wani Yana karba Wani Yana kaucewa dole yayi sallama ya rufe laptop dinsa gaba Daya Yana janyota jikinsa ya zaunar Yana kallan yanda ta Bata jikinsa da yanda ta Bata bakinta.
Sauran dayake hannunta ta Saka masa a bakinsa ya Bude bakin ahankali ya karba tareda riqe hannunta ya hada dashi cikin bakinsa Yana tsotsan na hannun a natse.
#MAMUH
#DR JEEY
#MAM SEELAH
#LAM SEELAH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
79
Wani kyakkyawar murmushi ta sake tana Dan jujjuyawa sbd tsotsan dayake mata a hannu yake Sakata Jin wani irin waiwayi kaman ana mata cakulkuli shikuma Hakan datakeyi ne yake sake kashesa baisan lokacida ya fizgota ba Yana kallan cikin idanuwanta kafin cikin Wani slow da wani irin sanyi ya gangaro dasu kan lips dinta da zagayen bakinta har kan doguwar hancinta da duka ta lalata.
Na hannunta ta dago ahankali zata Saka masa a Baki ya riqe hannun batareda ya dauke idanuwansa akan bakinta ba ya janyota jikinsa suka sake mannuwa kirjinta sukai masa wata irin sokan data Sakasa lumshe ido Yana budesu akan kirjinsu Dake manne Yana Jin kaman zai yaga duka abinda yake jikinta yayi Watsi dasu.
Harshensa ya Saka akan lips dinta ba tsammani taji yayi musu lasan data Saka tsikar jikinta gabaki dayanta tashi a take
Ta dago idanuwanta ta kallesa zata Bude Baki tayi magana ya rufe bakinsa da Saka harshensa cikin bakin ya laso Wanda yake cikin bakinta Yana sake zagayota da hannunsa Daya ya sake mannota jikinsa da karfi suka sake wata irin haduwan data Sakasu sauke numfashi me sauti a tare Yana sake zira harshensa cikin bakin nata cikin sanyi da wani irin mayen salon ya sake laso cikin tsakiyan bakinta Yana lunshe ido cikin wata irin yanayi me wuyan fassara,
Zaro bakinsa yayi daga cikin nata din Yana kashe waje bakinta Yana lumshe idanuwa sbd ya kasa tantance taste din chocolates Dana yawun bakinta Dake hade da zaqi da qamshin chocolates din kala kusan uku.
Hannuwanta masu chocolates din ta Saka ta qanqame rigarsa tana sauke Wani nannauyan numfashin Daya Sakasa Bude jajayen idanuwansa sbd wata fitinanniyar tsotsan da yayiwa gefen lips dinta.