AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Baisan jdens na Miami ba bare Dad Omar din sbd tin jiyan daga shi har siddeeq Babu wanda ya duba ko wayarsa sbd hutu kawai suka jiyan sbd Jamaal da kwanansa kusan hudu a Poland Yana aikin da suka roqesa akansa Dan haka a gajiye yabaro Poland ya iso Miami Dan haka tinda ya iso jiyan Bai fito ba sai yau.
Kwarjinsa ne ya cika gurin gabaki daya
Idanuwansa rufe suke Cikin black Shades na Cartier,haskensa na jinin asalin Baturiyar Poland ya bayyana sosai bai tsaya komaiba ya wuce ciki.
Suna isowa bakin elevator kafin siddeeq ya miqa hannu yayi pressing hoton Ameeenatou ya bayyana kan screen din wayarsa daya kunna Yana duba sakwanni.
Dakatawa yayi cak Yana duba wayar tasa da kyau ya zare farin glass din Idanuwansa Yana sake karanta headlines din dayake kan hoton nata tana murmushi idonta Cikin glasses.
Jamaal waya yake amsawa a natse batareda yasan abinda yake faruwaba.
Elevator din na budewa ya shige siddeeq Dake Cikin shock ma bayansa yabi Yana kokarin Bude link din Dan karanta cikakkiyar abinda yake faruwa.
Suna isa last floor na sama inda ake meeting din Kai tsaye yayi sallama da mum dinsa Yana miqawa siddeeq wayar batareda ya tsaya sauransa ba aka Bude masa kofar meeting room din dayake dauke da manyan business tycoons.
Yana shigowa kusa dukkaninsu Saida suka dago suka kallesa sbd da yawa Basu taba haduwa da young billionaire Jamaal seelah ba da suke ji kuma seke businesses Amma Basu hadu ba.
Qamshinsa na Paco Rabanne ne ya cakuda iskan gurin Yana hadewa da qamshin tsadaddun turarun da kowa a gurin yake amfani da kalan Nasa Dan haka qamshin iskan gurin ya sake gaurayuwa da sanyin dadi.
Dad Omar ne ya dago fararen Idanuwansa Yana zubawa Jamaal wanda ya sauya sosai ba a yanda ya sansaba.
Shima a daidai lokacin ya gansa ya qaraso Yana zare Cartier din Idanuwansa sedai kafin ya qara taku biyu AM data gama komai jirginta ya kusa tashi ta batareda da tsaya kallansa ba ta raba ta gafensa ta wuce batareda ko kallan fuskansa ba sbd agogon hannunta data Dan kalla ta fice.
Cak ya tsaya a gurin batareda ya iya taku ko daya ba da inda yake sbd shock din daya shiga da mamaki me tsananin gaske da nauyin zuciya.
Kasa juyawa yayi sbd idan har Dad Omar ne a gabansa to tabbas ita dince kenan Idanuwansa suka Gani ba watanta ba.
Siddeeq Dake daga waje qamshinta ne yafara sakasa dago Kai kafin Idanuwansa suka Sauka akanta itama ganinsa ya sakata tsayawa cak tana kallansa sbd Siddeeq Yana Cikin masoyanta sbd kaunar da yakewa Haroon da Yana Raye.
#MAMUH
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
104
*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
*********
Nauyi kirjinta yayi hakama kanta sbd Bata taba tsammanin sake ganin siddeeq din Haroon dinta ba,
Bata taba tinanin sake ganin wanin Haroon ba sbd dukkanin alaqan datake tsakaninsu ta yanke ga qarin iyayensu Da a badili da zahiri yanzu Babu wata sauran alaqa data rage musu bayan ta ganin sunkai junansu qasa.
Numfashi ta sauke me sanyi tareda Dan dauke fararen Idanuwanta daga kan siddeeq din tana sake fuska a natse ta katsesa daga maganar dayake Shirin Yi da cewa
“Masha Allah Siddeeq,Kaine?
Oh Masha Allah,
Yaya family,work,life and tinz.??
Cikin tsananin farin Cikin daya sakasa kasa amsa tambayoyinta ya saki Wani daddadan murmushi Yana cewa
“Wohhhh,daga yau ne komai zai zama daidai din dai AM,
Wannan itace best Rana arayuwan jeey kafin ni danasan halin Dana shiga sbd nemanki,
Wait wait,Yama ganki kuwa??
Yanzu fa ya shiga…
Bata fahimci abinda yake nufi ba Dan haka ta sake Dan duba time tana masa gaisuwan Haroon jikinta na sanyi sbd abinda ya tasowa zuciyarta na tsananin kewansa da shi take kwana haryau a ranta.
Kwata kwata farin ciki ya Hana siddeeq din Shima fahimtar Bata Tina komaiba na dangane da ubangidan nasa Dan haka amsawa kawai yakeyi Yana kallan kofar Dan jiran futowan jeey matiqar ya ganta to tabbas zai fito ya biyota.
Ganin hankalinsa baya Wani kanta ya Saka tai masa sallama ta wucewanta batareda yasan ma ta wuce dinba sbd Yana kokarin Saka Kiran Jamaal dinne Amma sai yaji wayarsa tana ringing a nasa hannun Yama manta shaf da wayar tana hannunsa ne.
Juyowa yayi yaga bai ganta ba harta shige elevator da sauri ya nufota Amma tini kofan ta rufe Bazai iya jira ba ya nufi second elevator din ya Bude ya fada Yana Jin kaman kirjinsa zai fado kasa idan ya rasa cimmata sbd baisan me zai fadawa Jamaal ba idan ya fito ba ta din,
Kafin kofar elevator din ya rufe Jamaal ya fito Idanuwansa sanyeda Cartier dinsa sbd sauyawan da Idanuwansa sukai bazai taba barin Wani gansu a hakan ba Wanin ma Dad Omar dinsa da haryanzu wannan kaunar da sukewa junansu a Cikin jininsu take yawo koman watsewan da zaayi bazasu taba iya rabuwa da juna ba,
Abu biyu ne ya Danne kirjinsa Mai tsanani a wannan lokacin yakejin kaman zuciyarsa zata Dena bugawa shine,Jin Wani nauyin dayake Danne da zuciyarsa tsawon wannan shekarun ya sauka lokaci daya batajinsa sai kunya da damuwan haduwansa da Dad Omar dinsa akan batan Ameeenatou da Shima take a gurin yaji ya saukan masa.
Rintse Idanuwansa yayi a karo na hudu Ya budesu Yana ci gaba da magana Cikin nutsuwa da farin Cikin hadewansu da Dad Omar din.
Shi kansa Dad Omar din Jin yayi kaman zai hadiye Jamaal din Cikin nutsuwa sbd kauna da farin Cikin ganinsa sbd kaunar dayakewa Jamaal a Cikin jininsa take Shima hakama Bai taba kallan Jamaal da Abu daya daga Cikin halayen mahaifinsa,
Kaunarsa da Jamaal daban hakama alaqansa da Mam daban.
Siddeeq na ganinsu ya tsayar da kofan daga rifewa Yana Satan kallan Jamaal wanda kallon farko da yayi masa take ya fahimce walhi yaga Ameeenatou din,
Yanayinsa ya sake kalla yaga yanda ya Dake Babu alaman komai a tattare dashi Dan haka Shima saiya nutsu Amma bugun zuciyarsa tsananta yakeyi.
Cikin tsananin girmamawa da nutsuwa ya gaida Dad Omar din Cikin yaren dayafi iyawa wato turanci.