AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Fuska a sake Cikin kulawa sosai Dad din ya amsa Yana jinjinawa siddeeq din dayake tareda Jamaal dinsa haryanzu kaman yanda Shima Ahmed mutuwa ce kadai zata rabasu Dan ma bazai iya rayuwa Babu Ahmed ba.
Qasa elevator din tayo dasu Suna isowa suka fito tareda fitowa Dan nufar motacinsu sbd Dad Omar ma ya dakatar da duka schedules dinsa na ranar take dayaga Jamaal kaman yanda Jamaal din yayi a take ya Saka hannunsa a inda zai Saka batareda ya tsaya karanta komaiba sbd ganin Dad Omar dinsa haka suka baro meeting din.
Ita kuwa tana saukowa daidai Hafiz ma ya gama tasa tattaunawan ya fito Yana duba time sbd shine ze kaita har airport Dan haka Bai Bata time ba sosai ya fito Yana duba agogon hannunsa.
Yana fitowa tana fitowa daga lift sukai gaba Yana kallan yanda jikinta yayi sanyi yasan akwai abinda ya sameta dole.
Suna fitowa siddeeq ne dayake bazai Idanuwansa nemanta Idanuwansa suka sauka akan Hafiz daya budewa Am din mota Yana kallanta da Idanuwansa da Shima suka sauya da sauyin nata zata shiga ya dakatar da ita ta hanyar riqo hannunta ta juyo ta kallesa Idanuwanta na narkewa da abinda takeji a zuciyarta na rasuwan Haroon daya dawo mata sbd ganin siddeeq.
Dannewa numfashin siddeeq yayi sbd kirjinsa dayake radadin abinda Idanuwansa ke gane masa din da tsananin mamakin ganin Hafiz duk da Bai Ganesa ba Saida ya sake kallawa da kyau ya tabbtarda Hafiz dinne,
Juyawa yayi ya Kalli inda Dad Omar da Jamaal ke tahowa ya Kalli fuskan Jamaal din wanda har lokacin Idanuwansa suke Cikin shades.
Taku biyu ya isa inda su AM din ya miqawa Hafiz hannu Yana kallansa fuskansa ba sakewa sosai sbd abinda yakejin ya kasa dannuwa dukan
Hafiz ganin siddeeq din ya sakasa juyowa gabaki daya Cikin sakewan fuska sosai da farin Ciki ya miqa masa hannu tareda rungumesa sosai Yana ambatar sunansa.
AM kuwa uncle Ahmed ne kawai yace su tafi yakaita airport din
Tana kokarin shigewa ne Idanuwanta suka sauka akan Dad dinta tareda halittan data Saka Idanuwanta tsayuwa guri daya cak akan fuskan baturen daya Saka zuciyarta skipping bugawa na seconds sbd Sabon Haroon Zak take Gani kaman anyo upgrading dinsa an dawo mata dashi…
Dad Omar Cikin nutsuwa da sakewa ya kirata yace tazo kafin ta wuce yayi introducing dinta ga Lion King dinsa, champ dinsa Kuma Son dinsa DR JAMAAL SEELAH.
dago fararen Idanuwanta da suka sauya itama a take tayi ta kallesa Babu abinda ba irin na Haroon dinta bane bayan izzarsa da Wani irin haske da hanci tareda lips da sukai Dan ja kadan irin na Arfat dinta sai kwarjinsa daya cika Idanuwanta takasa qarasa qare masa kallo sbd tsayawa da numfashinta ke Neman Yi sbd Haroon be sak take Gani musamman ranar farko data fara ganinsa.
Tin daga lokacinda ta tinkaro su Idanuwansa da suka sauya Cikin shades dinsa suke akanta Yana mata kallan da Bai taba yiwa macen duk duniya irinsa ba sbd bayawa mutane kallan daya wuce seconds daya zuwa biyu Amma Idanuwansa kafewa sukai akanta batareda kowa yasan da hakan ba sbd maganar Kai tsaye itace tadawo daidai wannan din ba Ameeenatou bace AM ce.
Numfashin ta fitar a boye mara sauti kafin ta Dan sake dagowa ta kallesa tareda Dan sake fuskan kadan ta rashin sani Cikin muryanta me lafiyayyan nutsuwan Hutu da ilimi tareda wayewan daya ratsata tace
“Finally mun hadu Amma sai bayan Ran Haroon,
Nice to meet you at last Dr”
Ta qarasa maganar tana kasa kallansa sbd jikinta Dake Jin Wani fitinanniyar kallansa batareda Taga asalin Idanuwansa ba.
Siddeeq mutuwan tsaye yayi tareda sakin wayoyin hannunsa sbd mummunan shock din daya shiga,
AM ta manta komai ne kenan ko me??
Meyake Shirin faruwa??
Jajayen Idanuwansa yakai kan fuskan Jamaal ya kalla wanda shima silent ajiyan zuciya mara sauti ko kadan tareda zaro hannunsa daya dayake aljihun suit dinsa ya miqa mata tareda Bude bakinsa a natse Cikin lafiyayyan sauti me kamewa da nutsuwa yace
“Nice meeting you too Mrs Seelah”
Dukkaninsu juya kallansu sukai gurinsa Cikin mamakin sunan daya ambaceta dashi Banda ita data zubawa hannunsa daya miqo mata Idanuwanta zuciyrta na bugawan daya Saka hannuwanta Dan fara rawa.
Hasken hannuwansa da lafiyayyan fatarsa datake daukan Ido ta zubawa Ido musamman akan Wani qaramin zanen tattoo dayake hannunsa baa ma ganinsa sosai,
Harafin A ne Dan qarami sosai.
Dago hannunta tayi ahankali tareda miqa masa
tafin hannunsa ya hadu da nata ta kasa dagowa ta kallesa ta zare hannunta a natse tana Maida kallanta kan Dad dinta tayi masa sallama Shima Cikin kauna ya kama hannunta yayi mata addua kafin ta juya batareda ta sake kallan Jamaal dinba
Shima Bai sake kallanta ba Kalli siddeeq wanda yayi gaba Yana cewa shine zai kaita airport su Kuma Uncle Ahmed ya kaisu hafiz kuwa mantawa ma siddeeq din yayi dashi.
Da kansa siddeeq ya Bude mata gaban motan ta shiga tana cewa
“Thank you”
Shiga motar yayi tareda tadawa yaja da karfi suka bar gurin daganan Yan jarida sukai kan Jamaal Seelah da Omar jden da aka Gani tare ana hada stories kala kala sbd ganin Jamaal da akasan Babu mace a rayuwarsa hakama baya huldan komai dasu Amma gashi ayau an gansa Karan farko Yana gaisawa da mace Kuma yar jden.
Suna kama hanyar airport siddeeq ya juyo ya kalleta Yana kasa riqe kansa daga tashin hankalin dayake Ciki haryanzu ace ta manta komai na Jamaal d rayuwar asibitin.
Cikin daidaita muryansa da nutsuwa yace
“Anan Miami kuke zaune ne kokuwa Madrid din da zaki tafin??
A taqaice ta basa amsa Cikin nutsuwa tana duba Wani Sako a waya ta dago tace
“No,France”
“For how many years?
And su babbah da dadah fa?
Dan juyowa tayi kadan ta kallesa kafin tace
“Su babbah duka Suna France Amma a yanzu Suna Umrah tareda Arfat.
Gyada Kai yayi Yana jinjinawa Yana rasa ta inda zai fara sbd bayason bayyana komai batareda yasan tsarin ubangidansa ba Dan haka sukai shiru dukkaninsu suna rasa abin fada.
Suna isa airport ta wuce Yana biye da ita har ta gama komai ta wuce ciki tukuna ya fito a gurin ya txt din Jamaal ya shigo wayarsa.
Numfashi ya sauke tareda komawa mota y dauko wallet dinsa ya Saka aljihu tareda sauran abinda zai daukan take ya kira driver ya basa mota da address din da zai kaiwa Jamaal din Shikuma ya koma Ciki ya Siya ticket din Madrid ya bi jirgi daya da ita.
#MAMUH#
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
105
*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products