AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
94
*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
***********Karfe 8 na safe siddeeq yayi parking motarsu a kofar gidansu Babbah tareda fitowa motar Yana gaisawa da Jamaar dasuka tarar kofar gidan suna firar safe.
Shima fitowa yayi idanuwansa a sauye sosai sbd ciwon Kai da rashin baccin da baiyiba,
Bai iya kallansu ba ko barin Suma su Kallesa da kyau ya amsa gaisuwansu Yana wucewa gaba sedai ko kofan gidan Basu Isa ba aka sanar dasu Babu kowa a gidan.
Dakatawa yayi batareda ya juyo ba
Siddeeq ne ya juya Yana tambayarsu a natse suka basa tabbacin Babu kowa tsawon lokaci hakama gidan tini su Babbah suka siyar dashi Babu Wanda yasan inda suka koma.
Rintse idanuwansa da suka qara ja a take a gurin Jamaal yayi kalaman da ake fada suna ratsashi da radadi.
Juyowa yayi sai a lokacin ya Kalli mutanen ya bude baki yace
“Tsawon Wane lokaci suka siyar da gidan?
Babu me communicating dasu?
Waye yasan inda suka koma?
Wane anguwa a cikin Nasarawa suka koma kokuwa wane gari suka tattara suka koma??
Babu me amsar tambayarsa ko Daya sbd yanda ya jerosu a tare cikin tsananin tashin hankali da buqatan amsa kawai ya sake rudar dasu akan tambayar Amma tinda Basu da sani haka suka sanar dashi babu ko Daya.
Wani jiri ne ya dipesa sbd BP dinsa da yayi raising take,
Da sauri cikin tashin hankali siddeeq ya riqesa tareda Bude masa mota yace ya koma Amma Sam Bai yadda da Hakan ba idan ba gidan ya shiga ya Gani da idonsa cewan basa ciki ba.
Da kafa yayiwa kofar gidan bugu Daya ta Bude ya shiga gidan Kai tsaye Siddeeq na biye dashi sbd ganin Baya Wani Gani sosai zai iya faduwa,
Ga rashin lafiyansa da Bai gama warwarewaba ga tashin hankalin rashinta da rashin baccin dayake tareda shi.
Kofofin dakunan gidan ya ringa shiga Daya bayan Daya Babu komai sai qura da qadangaru.
Rintse ido yayi Yana yiwa Baya kirjinsa na tsananta Wani irin nauyi da radadin da Bai taba jinsa ba a rayuwarsa,
Ina suka tafi da Ameenatou?
Ina suka boyeta?
Meyasa zasuyi masa Hakan?
Meyasa zasu dauketa batareda sani ko izininsa ba.
Siddeeq dayaga Yana Neman kasa tsayuwar da sauri ya qaraso ya kamasa suka fito ya sakashi mota sedai ko tafiyan Mintina biyu basuyiba jikinsa ya rikice da mummunan zazzabin Daya Saka har Wani rawa jikinsa yakeyi me ban tsoro.
Masaukinsu ya nufa dashi da sauri tareda Neman likita a waya Babu jimawa likitan ya iso yafara dubasa tareda basa taimakon gaggawa jikin ya Dan samu sassauci Amma ciwon Kam Yana Nan.
Ganin Hakan siddeeq ya fita bayan Jamaal din ya samu bacci ya bazama cikin mutanen dayasan dukkaninsu sunyi Hulda da muamala dasu Babbah da Hafiz harma da Marigayi Abdul ya ringa tambaya da bincike ko zai samu Wani Dan bayanin dazai taimaka musu Gano inda su babban suke Amma Sam Babu wani bayani ko kadan.
Haka ya wuni Shima a wahalce ya raba hankalinsa biyu tsakanin Jamaal dayake kwance da bincikesa.
Sai dare ya dawo ba Wani bayani Shima Bai Wani jima a zaune ba ya wuce dakinsa sbd zazzabin dayake cinsa na wahala da damuwa me tsananin gaske.
Washe gari daga shi har Jamaal acikin ciwon kowannensu ya daure suka sake bazama nema Jamaal kansa na Neman kuncewa Dan Bayan tashin Haroon dayake na mutuwa bai taba rasa abinda yakejin zai iya zauncewa ba idan ba ita din ba,
Jin yakeyi Yana zarewa daga cikin kansa,
Jin yakeyi kaman ya cinnawa koina wuta sbd rashin sanin inda take.
Duk yanda yaso dannewa ciwon da zucuyarsa keyi ya kasa dannuwa ba tsammani ciwo me tsanani ya kwantar dashi Wanda ya Saka dole Siddeeq daukansa suka koma Abuja kwanansu Daya a can suka wuce Lagos suka dasa sabon bincike acan.
Rama da sauyin da JAMAAL SEELAH yayi a cikin kankanin lokaci ya Saka hankalin Mam tashi tareda Siddeeq Dan haka kowannensu ya sake haukacewa gurin Neman inda su Babbah suke.
Mam yafi kowa sanin Babu Dan ta’addan dayakai Babbah Dan kuwa ya iya boyon da wlh bazaka iya gane inda yake ba sai idan kaddara ce ya Sakaka haduwa dashi sbd sune shedan Hakan,Saida sukai shekaru ashirin suna Nemansa kafin Allah ya kawo musu kaddarar haduwa dashi,
Sbd Jamaal da nasa burin Shima bazai taba iya zama ba batareda ya Nemo Sirikitarsa ba Dan kuwa har abada sirikitarsa bazatai rayuwar talauci da garari ba.
Lameenu da hankalinsa yake kwance cikin Jin dadinsa baisan abinda yake faruwa ba sbd a ranar Daya kira BB Bai samuba bullet ne da kansa ya bugar da BB yakuma Kashe wayarsa Dan yasan shi Lam din zai kira idan Bai samu BB ba hakan ce kuma ta faru dan haka yana kiransa ya sanar dashi akwai sakon da dr zayyan zai turawa jamaal yaje ya tabbatarda sakon bazai taba zuwa ba koda daukan ran zayyan dinne ayi.
“Ba case Boss” yafada masa tareda kashewa.
Mam bullet ya kira ya Sanar masa komai.
Numfashi me sanyi Mam din ya sauke yace masa yayi abin ya kamata yayi akan aiken ya kashe wayarsa.
A tsakiyar Daren bullet yakaiwa Lam laptop Dake dauke da results din aciki da wayoyi biyu da Suma duka akwai result din a ciki sai takardun results din da akai printing duka Wanda aka turawa Mam ne suka rarraba a wayoyin da laptop tareda printing ya sanar da Lam ga komai nan babu copy ko daya a hannun kowa harshi dr zayyan din.
Hakan yayiwa Lameenun daidai Dan haka da hannunsa ya fasa laptop da wayoyin ya hadasu guri Daya da takardun ya kona tukuna yaji sanyi.
Wannan ne ya Saka ya jisa daidai ya dawo da hankalinsa kan Aliyah da akace Bata dawoba Batama kwana gida ba tin jiya.
Kasancewan tana Hakan wani time din ya Saka Bai kawo tinanin komai akan ‘yarsa ba seda dare ya Kuma yi sai gashi Kuma Tayo sakon tafiyan gaggawa ce ta kamata ya wuce South Africa motanta ma tana office a aika a dauko akwai key a hannun pa dinta.
Daddy dinta da mummy Sarat ya turawa Dan haka hankalinsu ya Dan kwanta sbd ba yanzu ne ta Saba Hakan ba.
Damuwan yanayin JAMAAL data rashin ko information Daya me amfani da zai kaisu inda Babbah suke ya Saka Mam barin lam tukuna Dan daman ko Bada wannan tashin hankalin ba a tsare yake lamarinsa bazai taba lam ba Saiya fara gwajin dosage da sukai amfani dashi ga dansa tukuna,
Bazai illata lam ba ta hanyar tabasa Amma yayi alkawarin cikin qanqanin lokaci zai rabasa da dukkanin abinda yakeso duniya tin daga kan mutum har takarmin sakawa.