AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Dadah babbah ya ringa kalla Yana sauke ajiyan zuciya Yana rasa abin fada sbd ya rasa me zai Mata ko fada mata Dan haka sai ya koma kaman Sabon bebe idanuwa kawai yake zubawa dadah Yana sauke ajiyar zuciya gashi dare yayi sosai bare ya fita yaje ya daukota su dawo gidan Idan ma yayi hakan yasan taadanci kawai zashi su shimfida shi da Jamaal din Dan yasan bazai basa itaba karshe ya fada masa abinda zai Saka daga can ayi emergency room dashi tinda Jinin Mam ne ai Amma ai bawai qinsa yakeba shi Mam ne kwata kwata bai yadda dashiba Kuma bazai taba yadda dashi ba Dan haka bazai taba samun nutsuwa da kwanciyar hankali da wannan aurenba matiqar ba qasa ce ta rufe idon Mam ba sbd can kawai yasan baa dawowa idan an tafi.

Da asuba suka isa Ameenatou tayi wani irin laushi sbd Kuka da damuwa tini zazzabi ya galabaitar da ita Dan haka a tarairaye ya isa da ita.

Lafiyayyun honeymoon suites suka kama tin kafin isowarsu Dan haka Kai tsaye dakunansu aka Kai kayansu Wanda dakunan suke kusa da juna Dan haka kowa dakinsa ya wuce da matarsa hankali kwance Banda Ashley da duke take Cikin wani irin awkward yanayi tana rasa ta yanda zata fara iya kallan siddeeq a matsayin mijinta a daki daya.

Suna shiga kuwa siddeeq din Kai tsaye toilet ya shige yayo wanka ya fito daure da towel a qugunsa Wanda kallo daya Idanuwanta da suka sauka kansa ba zato tai masa ta dauke Idanuwan daga kansa sbd ganin qaqqarfan jikinsa dayake bayyane Hutu na magana a fatarsa Dake kaman fresh.

Ba shiri ta miqe itama shige toilet din tana daidaita bugun zuciyarta dayake qaruwa.

Kafin ta fito ya shirya Cikin wasu kayan bacci masu tsantsi yayi sallah ya gama Yana addua kaman Wani black balarabe.

Itama daure da towel take Amma ta rifo jikinta da Wani towel din sbd kunya Kuma sharp sharp ta shirya kafin ya gama adduar ya juyo harta Saka Riga da wandon baccin masu tsantsi sbd kaf kayan Dake akwatin lv dinta Babu Wani abin arziki kunyace ma ta kamata da ganin kayan Cikin Kuma Dr Aleena ce da kanta ta hada kayan.

Bata Saka bra ba tana kokarin Saka budaddiyar Riga akan kayan Dan tayi sallah ya juyo Yana kallanta sbd qamshin turaren data shafa jikinta daya gauraye dakin Yana yiwa hancinsa wata fitinannen shiga har zuwan Cikin qwanyar kansa dayaji kaman tana motsawa.

Fuskanta ya kalla ita Kuma ta kasa dagowa ta kallesa tana qarasa Rollin gyalan da zatai sallah dashi.

Akan rigarta Idanuwansa suka sauka yanda yaga kirjinta sun San mitsa da Kuma shape din tsininsu Dake tsaye qyam alaman ba bra a jikinta ya sakasa dauke Idanuwansa Yana wucewa ta gefenta.

Yana wucewan sallah ta tayar tana sauke ajiyan zuciya.

Tana idarwa ruwan lemon juice masu dumi ya kawo mata ta karba ahankali ta fara Sha harta Shanye kafin ya karba cup din ya ajiye tareda nasa daya gama Sha ya miqe ya kashe wayarsa bayan yace taje ta kwanta ta huta kawai.

Tana kwantawa bacci ya dauketa take hankali kwance sbd tinanin ba kwantawar zaiyiba.

Shima lafiyayyan gadon ya hau ya Kwanta tareda shigewa rufar Yana ji qamshinta na kokarin illata zaman lafiyarsa ahakan bacci ya daukesa jikinta na haduwa da nasa batareda tasaniba Shikuwa ajiyan zuciya kawai ya sauke Yana janyota jikinsa ya rungume Wani numfashi me sanyi na qwace masa sbd bazai iya Wani nuqu nuqu ba sbd zama da Jamaal Shima Dan kai tsaye ne.

Su Jamaal dinma wanka sukai shikam tareda halal dinsa yayi wankan sbd batada kuzari sosai na yiwa kanta Dan haka shine yayi musu wankan sukai sallah suka shige gado baccin gajiya da kewan juna.

Sai guraren 12 dukkaninsu suka tashi Kowa wanka yai suka shirya Cikin qananun kaya dukkaninsu suka fito a balcony din daya hada dakunansu suka zauna aka kawo musu lafiyayyan breakfast sukaci Ameenatou na jikin Jamaal din kwance sbd har Lokacin rigima take masa na bazata zaunaba sbd Babbah.

Dariya siddeeq kawai yayi mata dan yasan babbah din nacan Kila ya kusa cizon duwawunsa sbd fitina.

Suna gama breakfast din sallah suka koma sukai daga gurin sallan ne Babu wanda y sake fitowa.

A daidai wannan lokacin siddeeq ya janyo matarsa a jikinsa sbd qamshinta ya Hanasa zaman lafiya hakurinsa ya qare ga wata irin shiriyar datake masa wadda take kashesa musamman Wani kyau da hasken data qara fatarta na daukan Idanuwansa.

Jikinta ya mannota Yana shaqar qamshinta tareda lumshe Idanuwansa Yana ambatar sunanta Cikin Wani Mayen sautin namijin da baitaba sanin kowacce mace ba.

Fuskanta ya kama Yana kallan dogon hancinta zuwa lips dinta dayake da Dan duhu kadan me kyau.

Itama dago fuskarta tayi tai masa kallo daya zuciyarta na bugawa da sauri ta sunkuyar Kai ya tarota tana dago fuskan ya hade fuskansu Yana goga hancinsa da nasa Yana sake shaqar qamshinta kafin ya Dora lips dinsa akan nata ahankali Yana zagayeta da hannuwansa zuwa jikinsa da kyau sukai wata irin mannuwar data sakasa zira harshensa Cikin bakinta Yana Bude bakinta ya harshen tukuna ya fara mata wata lafiyayyan kiss Yana sauke numfashi masu nauyi da dumin gaske a fuskanta Yana qamwameta jikinsa.

Yanda yake kissing dinta yanajin abubuwan da Bai taba ji ba ya sakasa rikicewa gabaki daya Yana dauketa cak gaba dayanta kaman Wani babyn roba ya rufi gado da ita Yana binta da Wasu zafafan Kisses da shafa tareda rabata da kayan jikinta Yana Neman zaucewa Da abinda yake ji.

Zazzafan abubuwan dayake bin jikinta masu rikitarwa dasu ya saka jikinta fara rawa tana qanqamesa Dan Neman ceto sbd karfi ne take Gani asalinsa Yana Neman nuna mata wanda take Jin kaman bazata iya dauka ba Amma Kwata kwata ba alaman zata samu kubutar ko ceton sbd yanda ya fara kokarin maidata macensa Cikin samun yanda yakeso.

Maidata cikakkiyar macensa yayi Cikin karfin dayafi karfinta sbd matashi ne dayake Cikin cikakkiyar karfi da lafiyarsa Dan haka tayi matiqar Jin jikin kaman Wadda yau take fara haduwa da namiji sbd daqyar take iya daga hannunta ma bare qafafunta Dan haka da kansa dole ya koma aikin tarairayanta sedai taji jikinda zazzafan zazzabin wahala ya rufeta take Dan haka tana jikinsa har dare yayi dole aka Nemo likitan daya dubata karshe dai haka suka kwana da Dan sauki sauki.

Koda gari ya waye ta Dan warware Dan haka kasa riqe kansa yayi ya sake sakancewa da ita wanna Karan tafi gurxuwa a hannunsa Amma hakanan ta daure sbd dole ta Saba da hakan ta lura sbd Abdulra’uf kwata kwata Basu Wani zauna sosaiba Kuma ba mabuqaci bane gashi ya girmeta sosai sosai sabanin siddeeq din dayake kan lokacinda da karfinsa haka shi matashi ne akan Abdulra’uf din.

A bangaren su Jamaal kuwa Babu abinda ya faru a tsakaninsu sbd ganin yanajin jikinta Saida sukai kwana biyu ta warware sosai harta koma itace me jinyar Ashley da kwana biyi yake Jin jiki harta warware tafara sabawa tana sakar masa jikin yanda yakeso.

Ranar da suka cika sati daya a garin a ranar itama nata gogan ya waiwayo cikeda tsananin kewanta datai masa illa.

Zaunar da ita yayi akan mirror bayan ta fito wanka daure da towel Shima towel dinne a jikinsa iya qugunsa ya zare towel dinta daga sama Ya zubawa qaramin Cikinta fararen Idanuwansa da suka sauya yana dagosu zuwa kirjinta daya sakasa numfashinsa kusan daukewa daga kirjinta ya Kai fuskansa a Cikin wuyanta yafara lasarta ahankali zuwa samanta ya Kalli lips dinta dayayi missing ya lasa tareda lumshe Idanuwansa Yana Jan Wani irin Mayen numfashi me dumi kafin ya lashi fatar wuyanta Suna sauke numfashi me sanyi a tare shida ita.
#MAMUH.*_AMEENATOUH_*
by
Mamuhgee

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected