AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
A tsawon shekaru uku dinnan Babu maaikata ko nurses da likitocin da Mam yake barin su Dade sosai a asibitin yake sakawa ana sauya musu asibiti sbd jimawansu sosai zai iya Saka a gane wata ba Ameeenatou bace Dan haka Saida ya sauya maaikata da yawa daya tabbtarda Babu wanda suka rage a asibitin wanda suka San wancan asalin Ameeenatou din Dan haka ya barsu a yanzu duk wanda yake asibitin Ameeenatou Omar din da suka sani itace Aliyah wadda haka su BB suka ringa bin duk wainda aka sauya aka kawo da makudan kudi Suna Basu sunan Ameeenatou Omar ana banka mata alluran da suka gama yiwa aliya mummunan illan da har abada bazata taba moruwa ba sbd nata haukan ma ta maidata kaman matacciya a kwance take komai a kwance take yinsa bata motsawa shiyasa aka dauketa daga dakin aka maidata Wani block da Babu mutane sosai a acikinsa sai masu irin nata haukan,
Dakinta a rufe yake kana dosowa Wani irin wari da tsami ne zakaji Yana Neman kasheka Dan haka ma su kwata kwata baa Wani treating nasu sai bayan kwanaki ko satika sbd gurinsu naya tafiyuwa a haka ita Mam ya gama da shafinta sbd ko a yanzu mahaifinta yasan inda take ya daukowa bazata taba dawowa daidai ba har abada.
#MAMUH
#SEELAHS
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
103
*_AISHA’s COLLECTION_*
Hajiyata Kinason kiyi kasuwanci amma bakida jari?
Ko kuma kinada jarin amma bakisan maiya kamata ki fara saidawa ba?
Tou hajiya nesa tazo kusa ga sauki yazo na kawo muku inda zaku samu kaya a cikin farashin sari,muna saida kaya kala-kala inda zaki samu a cikin sauqi da rahusa.Akwai varieties of women accessories ranging from Atamfa, Laces and shoes at both wholesale and retail..
Hajiya da kayan da kika sani da Wanda Baki saniba harma da Wanda Baki taba Gani ba na kayan alfarma da burgewa da asalin kyau na quality kizo karki bari ayi Babu ke,
ko kasuwaci ko sanyawa,ko ankon biki,lefen alfarma,kayan sallah..komaima namu inshallah na musamman ne da zakiji dadin kasancewa a cikin kasuwanci damu…
Join our group to see lot of our amazing products
Location: LAGOS
We deliver nationwide
09013833502
https://chat.whatsapp.com/JRkPEIt0xVj2vuE8HAGRUL
***********
Lameenu ya yarda da gaskia ya yarda da Mam zai Nemo Aliyah a duk inda take hakama su BB basuyi qasa a gwiwa ba sunanan Suna Nemanta Basu Dena ba kaman yanda Basu Dena hallaka Ameeenatou ba Dan kuwa a matse suke data mutu Amma taqi mutuwar Dan haka Basu sararaba sunanan Suna Yi sbd sunsan kowane lokacin a yanzu zaa iya samun labarin mutuwarta.
Qarin abinda ya Dan saka hankalin lameenu kwanciya ta Wani fannin shine sauyin rayuwar da JAMAAL seelah ya samu na qauracewa Nigeria kwata kwata batareda sunsan daliliba Amma koma wane dalilin ne Hakan yayi masa Kuma ya samu tabbacin qasar da Jamaal dinma yake takamaimai baa saniba koina zama yakeyi sedai Kuma fargabnsa ta Wani bangaren shine yanda Jamaal din yake sake takeso a arziki da dukiya harma da Suna duk da haryanzu Suma suna Cikin daularsu Amma nasa din yafara tsonewa lameenun ido.
Wayar dayake Yi CE ta subuce masa adaidai lokacinda flat screen tv din datake gabansa Yana kallon labarai da sauransu ta hasko masa fuskan Omar jden seelah Cikin wata irin Kamala da tsantsan iliminsa dayake bayyane a tareda shi Yana jero bayani wa Yana jarida da duniya ma Gabaki daya ‘yarsa magajiyarsa hasken idaniyarsa AMEEENATOU JDEN SEELAH wato
Lady AM jden.
Fuskan Ameeenatou din aka hasko fes Takoma tamkar wata halfcast kwata kwata idan ba sanin sosai Kai mataba Kuma aka hada Maka da bayanin itace din baka bazaka taba ganeta ba sbd sauyinta yayi yawanda ta tashi daga Ameeenatou tabbas ta koma AM din.
“Innalillahi wainna alairhir rajiun”
Ganin lameenu daukewa yayi take yaga baya ganin komai sai dishi dishi hakama hannuwansa rawa sukeyi sosai.
Kirjinsa yakeson Kai hannunsa ya dafe sbd zuciyarsa Dake Neman fasowa kirjinsa Amma ko hannun baya iya dagawa haka ya ringa jijjiga Yana son magana ba Dama ya zube g agurin.
Siyam ‘dayar yarsa data rage masa kadai ta shigo palon sbd zata fita office riqe da tsadaddiyar Original Tomford bag sai wayarta da key din motarta a hannunsa tana zuba qamshi tana shigowa taga daddynta a qasa Yana jijjiga kaman me farfadiya take tayi watsi da kayan hannunta tana ambatar sunansa da karfi tareda isa gurinsa da sauri tana komarin kamasa.
Wayarta ta dauka jiki na rawa ta kira Dad Mam ta sanar dashi take ya Aiko aka daukesa zuwa asibiti Shima Babu Bata lokacin ya isa asibiti sbd heart attack ne ya samu lameenun lokaci daya me qarfi.
Cikin qanqanin lokaci Ciwo ya Maida lameenu kaman matacce Dan kuwa sosai lamarin yazo take ya koma kalan tausayin sbd Na’urorin da aka saka masa hadda oxygen.
Wannan Sabon tashin hankalin ne ya rufe familyn seelahs musamman Mam kaman yanda kowa yake Gani sbd yanda ya nuna damuwa da tashin hankalinsa a fili ta bangare daya Kuma da gasken Yana kaunar lameenun sedai kauna Bata Hanasa aika mutane da Dama ba Dan haka Shima bazai tausaya masa ba duk da mutuwars yakeso yanzu ba wahalarsa da nakasarsa ya koma gashi a kwance Yana ganin komai Amma bazai iya komaiba bayan cigaba da samun heart attack.
*********
A gurin su babbah kuwa Suna ganin labaran sunyi farin sosai da Jin dadin hakan sbd Omar ya fito ya nuna ‘yarsa a yanzu ta wuce qananun qwari su tabata dan ko ba da dad dinta ba a yanzu karfin dukiyar datake qarqashinta ma Wani kariya ne dazai Saka da yawa suyi shakkan kusantota idanma sun samu wannan damar Dan ko a Nigeria suka dawo ta wuce matsayin da kowa ma zai iya fadan sunanta ba respect.
*******Ana watse Taron ta gaisa da mutane sosai anan Dad din ya ringa sake introducing dinta a manyan business tycoons billionaires partners dinsa tana gaisawa dasu Cikin sakewa da wayewa ba damuwan komai.
Ta samu manyan connections wanda duke real deal a duniyar riches ita da hafiz wanda Shima Dad ya hadasa da mutane sosai take ya zama shiga Cikin manyan Shima.
Sai dare bayan anyi business dinner Wani lafiyayyan hotel kafin Suka dawo.
Wanka tayi ta zauna gaban mirror ta shafa Mai da qamshi me sanyi ta Saka short Riga da wando masu santsi ta miqe ta nufi gadonta ta Haye tareda kashe wuta ta Kwanta sbd a gajiye take Kuma ita gobe zata wuce Madrid ita kadai daga can zata koma gida su fara Shirin komawa Nigeria gabaki daya.
Da safe da wuri suka isa Roches itada Hafiz ne a mota daya yau doguwan Kuwait abaya ne a jikinta wanda yake daidai jikinta har qasa sosai sai shegun heel dinta da suka Saka rigar daidai batareda tayi qasa sosai ba.
Suna shiga babu Bata lokaci tayi singing tareda sake tattaunawa dasu ta gama komai ta fito sbd jirginta zai tashi 12.
Fitowa sukai daidai lokacinda lafiyayyan motan data ajiye Jamaal seelah Shima a gurin tareda siddeeq daya fara fitowa ya Bude masa motar ya fito sanyeda Navy blue Brioni suit take aka fara daukan hotinansa daman a shareholders din Roches shine kadai Bai iso sauka Miami din ba tin jiyan sbd daman baa sanin zuwansa baa sanin tafiyansa sbd bayason Yan jarida Suna daukan hotinansa.