AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Jamaal na Sako Kai tsayawa yayi Babu lakar komai a jikinsa sbd radadin da zuciyarsa keyi sbd kakkaryewan datai Idanuwansa na sake rinewa musamman Jin abinda Arfat din yasha yake Cikin mummunan halin wanda shi kansa bayashan Mangoes ko kadan sbd baya barinsa lafiya ko kadan.

Da gaske Ameeenatou ce ta Haifa Arfat dinnan??
ARFAT jininsa ne? Sbd yasan a duniya Babu wanda ya isa ya Rabi macen datake tasa idan ba shi ba,
A haukanta ma Bata taba yadda kowa ya rabeta ba bare tabata idan ba shi ba hakama yasan a hankalinta Babu wanda zai taba rabarta ta yadda Koda kuwa Bata tinasa ba yasan wannan hakan yake Dan haka Babu shakka ‘dansa ne ta Haifa sbd shi kadaine zata haifawa ‘da a duniyarnan…..

Siddeeq kuwa wayarsa ya fidda Shima Yana Kiran Mum sedai ganin bata lokaci ne juyawa yayi kaman walkiya ya fice gidan da mugun gudu ya isa gida tinda basuda nisa y daukota da mota batareda y tsaya mata bayanin komaiba.

Koda siddeeq ya iso da Dr Aleena gidan duka doctors din da aka kira Basu iso ba Dan haka hankali tashe baa tsaya tinanin komaiba akai Sama dashi dakinsa Dan ta dubasa Dan tini yayi Wani irin laushi baya iya ko motsawa aman ne kadai yake fitowa daga bakinsa.

Ita Kanta Dr Aleena ganin Arfat din ya sakata shiga shock ta rikice Saida siddeeq ya tsaya akanta ya nutsar da ita tukuna ta fara dubasa da basa taimakon gaggawa.

A palon qasan suke zaune Suna jiran tsammani kaman Wanda akace rayuka goma ne a saman ana dubawa sbd yanda suka daga hankulansu.

Babbah duk tashin hankalin dayake Ciki Idanuwansa n sauka kan Jamaal da Siddeeq haka ya ringa hararar inda suke Yana kame fuska.

Jamaal kansa taimakon gaggawan yake buqata sbd yanda kirjinsa ya kasa daukan abinda yake ji dole siddeeq yayi gaggawar maidasa gida bayan Mum ta sauko ta sanar dasu ta Saka ya amayar da mango din dayasha kaf ta Kuma masa allura inshallah Yana tashi zai warware zuwa gobe.

Godiya Mum Nur tai mata tareda su dadah hakama Ameeenatou da duka jikinta yayi tsananin sanyi dagowa tayi ta Kalli Dr Aleena din da itama ita ta zubawa Idanuwanta take ta fahimce itace mahaifiyar ARFAT din sbd hotonsa da nata data Gani dakin da Kuma yanda yanayinta ya nuna hakan,

Sedai babban abinda yake neman juyar da kan Dr Aleena kamannin ARFAT da nata dasuke Zak hatta Blue Idanuwan,
Idan Dan Ameeenatou zaiyi Kama da ita kenan Dan Jamaal dinta ne,
To idan ‘dan Jamaal dinta ne Ina aka samu Cikin??
Yaushe sukai haduwar da Wani abin ya shiga tsakaninsu??
Kodai Haroon yayi mata Cikin kafin ya rasu ne??
Jamaal yasan d hakan kuwa??

Kanta juyewa yake neman Yi ta sake kallan Ameeenatou data kasa dagowa ta Kalli fuskanta Cikin sanyi da tayi mata godia.

Itama Cikin sanyin tayi godiyar tana sake rikicewa sbd ko Jamaal dinta baya Shan mangoes idan yasha haka yake fama Tim Yana yaro.

Dad Omar Bai samu ganinta ba sbd Yana can Cikin nasa tashin hankalin da damuwa me tsananin gaske sbd ta tabbata dai ARFAT jinin Mam ne sbd JAMAAL dai shine ubansa.

Yayi zargin hakan Amma sbd lamarine babba dole ana buqatan tabbatarwan gaske dan shedarwa shiyasa yayi DNA din

Nauyi kirjinsa yayi kaman yanda Ahmed yakejin Shima,
Tashin hankalin da damuwar bana uban Arfat din bane na kakansa ne sbd Mam na sanin hakan masifar duk da aka faro qaruwa zatayi sbd bazai taba barin Arfat ba a hannunsu kaman yanda yasan JAMAAL dinma bazai taba barin Arfat dinba daga karshe zabin daya ne dai,
Kodai su karbe Arfat kokuma ya bada Ameeenatou tayi auren wanda duka biyun Babu wanda zai iya sbd daga lokacinda daya daga cikinsu ya shiga hannun SEELAHs sun gama dashi sbd zai iya bada komai daya mallaka Akan ya badasu zuriar Mam.

Boye sakamakon yayi Yana cewa ayi gaggawan kawo masa likita ya dubasa hakama yanason a Cikin qanqanin lokaci a Nemo masa Ashley duk inda ta shiga indai tana Raye sbd son sanin idan tasan da maganar Cikin Dan kuwa idan ta san da maganar Cikin dole zata bar qasar sbd Jamaal matiqar ya ganta saiyasan da maganar Cikin.

Cikin gaggawa aka Nemo likitansa Koda ya iso daqyar Dad din ke numfasawa sbd azabar dayake ji.

Dr Aleena ma siddeeq Cikin gaggawa ya maidata gida Dan Jamaal ma Yana buqatanta.

Koda suka isa ya rufe samansa baya buqatan kowa Dan hakan yake idan Yana Cikin mummunan hali yafison kasancewan shi kadai saiya Shanye radadin da bacin ran da zafin yake fitowa Kuma bazata taba gane meye a ransa ba sbd ya Riga ya rufe hakan yabarwa kansa tsarinsa.

Mum Cikin nata tashin hankalin itama ta zauna Palo itada siddeeq daya sanar da ita komai tana kaida kawo cikeda tsoro me tsananin gasken na idan Mam yasan da Arfat din,

Tashi hankalinta yayi wanda yake ragewa farin Cikinta kaifi na fargaban abinda zai iya biyowa idan Mam ya sani.

Siddeeq ma a yanzu shakkarsa Mam dinne sbd kowa yasan saninsa shine abin tsoron sbd baasan ta Ina zai bullo ba Kuma akan ganin jinin Jamaal da jinin ‘yar Omar.

Tsit Suma nasu gidan yayi Babu me cikakkiyar tinanin kamawa akan lamarin sedai Kuma farin Cikin dayake cikeda zukatansu akan Arfat din Yana Saka tsikar jikinsu tashi,

Mum Jin takeyi kaman ta koma gidan jden din ta sake qarewa Arfat kallo ta tabasa ta shafa Idanuwansa da Allah ya karbi adduar ‘danta ya Basa ‘da Mai kama da ita kaman itace ta haifesa.

Ta rasa Haroon ta sake samun wanda ya maye nata gurbinsa..

Siddeeq ma hoton Arfat din yake sake budewa a wayarsa ya kalla tareda zaunawa ya buga calculation akan haihuwar da date of birth din ya sake Jin gashin jininsa sun miqe sbd yanayin dayake ji,

Jin yakeyi kaman jininsa ne ya Haifa,
Tabbas Ashley a yanzu ganinta yafi musu duka dukiyar datake gabansu Dan kuwa a bakinta suke son sake Jin komai sbd ta tabbata kenan akwai wanda yasan da Cikin shiyasa aka batar da Ashley bat Babu labarin ta.
##MAMUH

**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

***********
_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
116

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected