AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

***********
_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
115

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

 

***********
Siddeeq daya shiga shock da confusion lokaci daya wayarsa ya fidda yayi snapping hoton Yana dagowa ya Kalli Jamaal da date of birth din ya zubawa Idanuwansa tsaf Yana lissafin daya kasa haduwa a kansa sbd kansa daya tsaya cak.

Dago jajayen Idanuwansa yayi da take a gurin suka sauya ya Kalli fuskan Fatmah da sai ayau ne ya taba kallanta baimasan ita wacece a gidan ba,
Ganin kamanninta da uncle Ahmed ya sakasa sanin da alama yarsa ya Bude bakinsa Cikin sautin daya Saka siddeeq kallansa yace

“Meye wannan din??

Janye wayarta tayi ahankali tareda mayarwa Jakarta ta sauke numfashi Cikin Jin sanyi da farin Ciki tareda nutsuwan daga qarshe dai Jamaal din zaiyi magana da ita kenan.

Siddeeq ta kalla Wanda Shima fuskansa take a kame yace

“Uhumm???

“Aurenka da Ameeenatou kaman yanda kowa yaqi aminta dashi ya haramta ne Kuma bazaa taba fada Maka ya haramta din bane sbd boye sirrin da har abada idan ba yanzu da zan fada Maka ba bazaka ta sani ba”

Rintse idanuwa JAMAAL yayi ahankali tareda budesu Bai sake kallan inda take ba ya rabata ya wuce Dan baida buqatan magana da ita sbd a take ya tsaneta
Tsana Mai zafin gaske.

Yana wucewa ta juya tabisa da kallo Kai tsaye ta Bude Baki tace

“ARFAT ‘DAN AMEEENATOU NE DATA HAIFA DA CIKINTA………..

Ba JAMAAL daya tsaya cak ba Cikin Wani mugun shock hatta Siddeeq mugun shock din ya shiga Yana kallan Fatmah din da sauri har wayar hannunsa na subucewa qasa.

Tsit gurin yayi har Saida ta sake maimaita abinda ta fada tana kallan Jamaal daya kasa motsawa bare juyowa.

Siddeeq hannuwansa na rawa ya dauko wayarsa daga qasan Yana dawowa gaban Fatmah din Cikin buguwan zuciya da tsananin mamaki tareda kasa yadda yace

“Kinsan me kike fada?
Me kike kokarin Yi??

Numfashi ta sauke zuciyarta na sake samun nutsuwa da Jin dadin ganin mummunan shock din da JAMAAL ya shiga wanda tasan komai zai lalace ne daga yau din kafin ta dawo da kallanta kan siddeeq tace

“Arfat ‘dan ta ne data Haifa batareda da ansan waye ubansa ba,
ARFAT ‘dan data samo daga asibitin datai zama ne,
Babu wanda ya San da hakan Kuma babu wanda zai taba sanin hakan bayan famiyn……”

Juyowan da JAMAAL yayi ne ya Saka Fatmah kasa qarasa zancenta sbd yanayin data Gani a fuskansa daya sakata sakin Jakarta sbd yanayi ne dayake nuni da kaman zai iya kisa a Lokacin.

Siddeeq ma kusan mummunan tashin hankalin yake Ciki sbd Magana ta Kai tsaye a yanzu ne suke tsananin buqatan Ashley fiyeda koyaushe.

ARFAT ‘dansu ne wallahi tallahi,
Arfat ‘Dansu ne,
ARFAT jininsu ne???
Duka Siddeeq ne me wannan tinanin tsigar jikinsa gabaki daya tana miqewa sbd Bai taba shiga mummunan shock irin wannan ba daya jijjigasa.

Daqyar siddeeq ya iya kallan Fatmah ya Bude bakinsa da yayi mugun nauyi yace ta tafi zasuyi magana daga baya kawai.

Itama dayake hankalinta ya tashi ta shiga firgita Jakarta ta dauka da sauri ta wuce ciki tana waiwayen Jamaal din da fuskansa gaba daya tayi jajir musamman hancinsa da Idanuwansa.

Tsigan jikinsa shima gabaki daya ta miqe ya kasa cewa komai saida siddeeq yayi qardin halin matsowa gurinsa jiki ba qarfi Shima yace

“Dr mu koma gida”

Rintse Idanuwansa ya sake Yi ya Budesu daidai lokacin motar uncle Ahmed ta shigo harabar gidan ya fito riqe da envelope dayake dauke da sunan asibitin da Babu me iya zuwanta sai wanda yake amfani da dollars.

Wani abin ya sake Jin ya tsaya a kirjinsa Mai tsananin nauyi da radadin gaske.

Daqyar ya hadiye abinda yake ji ya juya Kai tsaye ya nufi Ciki bayan uncle Ahmed ya shige baima lura dasu ba sbd tashin hankalin dayake Ciki na result din dayake hannunsa wanda yasan yau kwanan Ciwon zuciya zasuyi Dan shi tin acan kirjinsa yayi masa nauyi sbd Babu komai a Cikin hada iri da Mam sai baqin Ciki da tashin hankali Kuma yanda Dad Omar yafada boyewa kowa shine mafita sbd babbah zai iya rasa ransa daga Jin wannan labarin kaman yanda Mam zai iya tada garin akan a Hanasa Arfat din Dan haka hadiye zancen su barwa cikinsu shine mafita da zaman lafiya a tafi akan baa San ubansa ba.

Koda Ahmed ya shiga babban palon gidan kowa na tsaye Cikin tashin hankali ARFAT din Ashe Koda ake magana yaci mangoes da yawa batareda sanin kowa ba Yan kwance yanata amai jikin dadah Ameeenatou na ganin hakan shigowanta itama tayi kansu tana Kiran sunansa Amma tini yaron hancinsa da fuskansa tayi ja.

Dad Omar dayake Sam tini ya sauko Shima Yana karban yaron daga jikin dadah da hankalinta duk ya gama tashi.

Babbah ma hankali tashe ya iso aka rikice ana kokarin Kiran likitoci kusan uku.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected