AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Arfat ma sanye yakeda nosemask da fcap da glasses me kyau sbd Hana kamanninsa fita.
Ashley kuwa doguwar rigar kuwaita ce a jikinta da qaramar veil suka isa spa Akai musu gyara suka fito Kai tsaye zuwa siyan turarukan Ameeenatou din da suke kokarin qarewa.
Suna shiga Kai tsaye bangaren da Ameeenatou ta nufa ba shi Ashley da Arfat suka nufa ba jansa tai suka nufi gurin na babies masu tsadar Dan Siya masa Shima.
Ko taku biyu batai ba daga inda zata nufa taji mutum a bayanta.
Duk qamshin turarukan Dake gurin Saida kamshinsa ya shiga hancinta
Take ta sake tsayawa cak tareda kasa juyowa sbd jinsa a bayanta gap qamshin na sake shiga hancinta da kyau.
Numfashi take kokarin saukewa bugun zuciyarta na Dan sauya taji saukar hannunsa Cikin tafin hannunta ya hade tafin hannunsa da nata ya matse ahankali Yana ziro kansa ta wuyanta ya shaqi sanyayyan qamshinta ya lumshe fararen Idanuwansa da sukai mugun missing dinta ya Dora lips dinsa a kunnenta Saida ya sauke Wani shegen numfashin daya sakata qame hannunsa dayake hade da nata batareda ta sani ba ya sake lumshe Idanuwansa Jin hakan kafin ya Bude Baki da wata shegiyar murya da ita kadai zata iya jinta ya furta
“Heyyy wifey”
Siddeeq na ganin hakan ya juya ahankali yabar gurin Yana tafiya Neman inda Ashley take da Arfat.
Ita kuwa Jin tayi Wani zafin jiki Yana Neman rufeta da sauri ta motsa zata janye ya riqeta tareda qarasa zagayeta da hannayensa Yana Dora kansa a kafadarta Yana sake shaqar numfashinta.
##MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
122
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Qamshinta ya sake shaqa Yana Bude Idanuwansa da suke bayyanarda abinda yake ji a zuciyarsa akanta.
Hannunsa ya Saka ya juyo ya da ita Yana kallan kyakkyawar fuskanta data kasa dagowa ta kallesa sbd yanda take Jin kirjinta na bugawa
Hannunsa ya sake sakawa Cikin tafin hannunta ya hade da nasa Yana Dan fizgota kadan Cikin nutsuwa zuwa garesa Yana mata Mayen kallan tsananin kewan da yayi nata Dana Arfat.
Kasa barin tayi kirjinsu ya hade tayi baya tana dago Idanuwanta dayake jiran ta dago ya kalla ta kallesa.
Wani Mayen feeling kallanta ya sakar masa ya Dan sake Wani lazy murmushi Yana sake janyota ta sake yin baya tana dagowa ta masa Wani kallo fuskanta na Dan kamewa.
Sake sakin murmushi yayi mara sauti Yana kama hannunta a natse ya jata suka nufi inda VIP room na vip customers nasu.
Kwace hannunta tayi tana juyawa Dan duba Ashley da Arfat da batason Yama hadu dashi sedai Bata gansu ba ta sake juyawa dayan bangaren basa Nan.
Bata Ankara ba ya isa vip room din da ita ya shige tareda Tura kofar ya saketa jikin kofar Yana mata wata kyakkyawar rumfar data hada hada kirjinsa da nata ya saukar da Idanuwansa a kirjin nasu ya masa Wani irin kalla kafin ya dago Idanuwan ya zubawa fuskanta data qi yadda ta kallesa
Ya gangaro da Idanuwan kan dogon hancinta dayake maqale da Wani kyakkyawa gold nose ring daya kashesa kafin ya gangaro da idanun akan lips dinta da sukai Dan ja alaman akwai abinda Tasha me sanyi ko taci Babu jimawa.
Lumshe Idanuwansa yayi kasala na saukar masa ya Saka hannuwansa a bayanta ya dagota daga jikin kofar ya mannota jikinsa kirjinsu yayi kyakkyawar haduwan data sakasa sauke wata fitinanniyar ajiyan zuciya Yana rintse ido ya Bude Yana rungumeta gabaki dayanta ahankali Cikin jikinsa Yana Jin zuciyarsa kaman zata Bude.
Haka kawai taji wasu hawaye masu zafi sun tsinko mata ta Saka hannuwanta zata turesa ya dagota ya Kalli fuskansa kafin ya kama fuskanta yana kallan hawayen.
Sakin fuskanta yayi tareda matseta jikin kofar ahankali Cikin nutsuwa yakai bakinsa kan kunnenta da wata lafiyayyan murya me Wani irin sautin daya sakata rintse Idanuwanta da qarfi tana fashewa da Wani Kuka mara karfi ya furta
“Kinsa illan da wannan hawayen zai iya yi kuwa??
hmmm My Halal” qarasa maganar yayi Cikin qara qanqatar da muryansa Yana shinshina wuyanta Dake buso masa wani fitinanniyar qamshinta.
Kuka ta sake fashewa dashi tana rasa abin fada sbd duk ta rikice da tinani abubuwa da yawa Ciki harda zafi da daci harma da sanyi da Kuma sanin cewan shine uban ‘danta data Haifa.
Kukanta ya sakasa fiddo handkerchief daga aljihunsa batareda ya rabu da jikinta ba ya dago fuskanta yafara goge mata hawayen Yana sake matseta jikin kofar sbd qamshinta Dake Neman bugar dashi kaman yasha Wani abin.
Juyar da fuskanta tayi tana turesa daga jikinta Amma sam ko gezau baiyiba saima sake kashesa da qamshinta keyi.
Ta bayanta ya sake rungumota bayan ta juya baya zata fice ya Sako kansa Cikin wuyanta ya sake furta mata kalman My Halal data sakata rintse Idanuwanta da suka Dan sauya da kukan datai kafin tayi Wani yunqurin ya Dora lips dinsa fatar wuyanta ya sakar mata Wani lafiyayyan kiss din daya Saka gashin jikinta miqewa gabaki daya sbd sanyin lips din nasa da yanda yayi mata kiss din.
Bata fito shock dinba ta sake Dora mata Wani lafiyayyan a gefen kunnenta take taji Wani yar akan gashin jikinta da suka tashi da Wani irin mugun karfi da tsoro ta fisge jikinta tana Bude kofar da qarfi ta fita hannuwanta ba Dan rawa da zufa.