AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Shiru yayi tareda kallan Yan jaridar Yana rasa abin fada sbd baisan Ina zancen ya dosa ba Dan haka ya Dan fuske Yan sakin murmushi kawai securities dinsa na karesa ya wuce ya isa motacin da suka taho daukansa ya shige suka wuce.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
135
Koda Mam yabar airport din tin a mota ya Kalli pa dinsa yace
“Meyake faruwa ne??
Menene suke fada?
Numfashi pa din ya sauke Yana Bude tablet din hannunsa Yana dubawa sosai Amma Bai samu komai ba Dan haka ya dago ya Kalli Mam din yace
“Ranka ya Dade Babu komai Dana samu a internet tukuna dai so inaga akwai inda suka samu wrong information gameda Kai.
Shima numfashin ya Dan sauke Yana gyada Kai sbd yasan daman zance ne kawai tinda hakan bame taba yiyuwa bace Dan haka ya watsar da zancen.
***Su kuwa su Jamaal Suna sauka Abuja Kai tsaye gidansa suka nufa wanda Babu abinda Babu na Jin Dadi da kwanciyar hankali tareda luxuries koina.
Kafin su isa tini siddeeq ya kira ya saka aka Kai cleaners biyu suka gyara koina duk da komai fes yake daman aka kunna ac dasu qamshi koina tareda kunna su fridge aka zuba ruwa da drinks wainda shine yayi ordernsu da kansa sedai Akai delivery dinsu suka karba suka jera komai suka fice daga gidan daman kafin zuwansu tuni siddeeq ya biya kudinsu sbd kafin su taho ake payment a kamfanin daka daukosu.
Kai tsaye gida suka nufa da motar da aka kawowa siddeeq har airport sbd siddeeq ne kadai yake yadda ya jasa idan har ba shine zai tuqa motarba.
3bedrom bungalow ne da Siddeeq ya zubarda kudin gaske gurin ginawa guda biyu a guri daya shi da ubangidan nasa sai qaton swimming pool dayake daga gefen kowanne ta baya inda kowa baya ganin na kowa sbd samun Damar hutawa da iyali idan ta kama.
Kai tsaye Cikin nasa aka wuce da kayansa kafin shida am din suka isa suka shige har lokacin hannunsa n riqe da nata itama Lokacin tana sanye ne da shades sbd Rana.
Suna shigewa siddeeq ma nasa gidan da duka tare aka gyara ya Bude ya shige Yana sauke ajiyan zuciya sbd hutawa sosai zaiyi Dan acikin kwana biyun gurin hada kan dukiyar Mam da zasuyi zakkarta Yasha wahala da rashin bacci ba dare b Rana sai daya hadasu.
Kafin ya kashe wayoyinsa ordern lafiyayyan abinci kusan kala uku zuwa hudu yayi musu tareda zabar time din da zaa kawo abinci sbd yasan ko ankawo yanzu ba yanzu duka zasuci ba sbd yasan kaman yanda yake buqatan hutawa JAMAAL ma Yana buqatan hutun sbd sun aikatu Dan haka ya zabi zuwa karfe uku haka tukuna yayi payment na komai ta online din da address ya kashe wayarsa ya fada toilet Dan wanka Yana fitowa wanka lokacin sallan azahar yayi ya gabatar da ita ya zube a lafiyayyar gadonsa tareda kashe hasken komai ya ragewa AC karfi.
Suma acan Waya me Mahimmanci Jamaal din yakeyi wadda ta Sakasa zaunawa palo Yanayi Yana duba abinda aka turo masa ta email Yana Yi Yana Dan kallanta cikeda kauna da kulawa.
Ita Kuma duk yanda taso matsewa kasawa tayi dole ta miqe ta nufi hanyar datasan bedroom ce ta shige ta nufi toilet.
Bata jimaba ta fito harma da alwalarta.
Sallah tayi a dakin batareda ta fitoba bayan ta duba Qibla.
Tana gamawa wayarta ta fitar daga handbag dinta ta kunna.
Kiran dadah ne yafara shigowa tana Gani ta saki ajiyan zuciya sbd ta dauka Kiran babbah ne Dan haka miqewa tayi ta isa bakin window din dakin ta Bude ta dauki wayar sbd iskan dazai Dan ringa shigowa ya taimakawa wayar da yar iskan da zata Hana dadah Jiyo muryan Jamaal ko da tsautsayi duk da dakin a rufe yake.
Barka da hanya tayi mata tana tambayarta Yaya abujan tareda aikinta.
Amsawa tayi tana Sako wata maganar Dan kawai da maganar yaya aikinta tinda tasan ba shi tazo Yi ba.
Kashe wayar tayi bayan sun gama tana kokarin juyowa jiran babbah ya shigo wayarta ta dauka tana sake fuskewa Cikin shakkar kada yaji ko zargin komai.
Suna fara magana Jamaal din na shigowa bedroom din Ya nufota Kai tsaye tareda rungumeta ta baya Yana sauke ajiyan zuciya ahankali zaiyi magana ta juyo a jikin nasa da sauri tareda Dora masa yatsants akan lips dinsa tana masa Wani kallo.
Kallan Idanuwanta Dake masa Wani kallo yayi kafin ya Kalli bakinta Dake magana tukuna yayi kissing yatsarta Dake kan lips dinsa kafin ya zagayeta da hannuwansa Yana sake matsota jikinsa yakai bakinsa gefen fuskanta yayi kissing kafin ya saketa ya juya ya fice sbd sallah.
Kai tsaye master bedroom dinsa dayake daban da sauran bedrooms din gidan ya nufa wanda saima ka Dan taka stairs zaka isa duk da ba up bane Amma dai anyi sama da bedroom dinsa kadan.
Yana shiga sallan ya fara Yi Shima bayan yayo alwala kafin yayi wanka daga baya yana fitowa Kai tsaye ya fito daga bedroom ya nufi kitchen daure da towel din dayake daure halfwaist.
Ruwan sanyin ba sosai ba ya dauko tareda drink dinsa da Baya rabuwa dashi ya fito zai koma bedroom dinsa sai gata ta gama wayar ta fito.
Kallo daya tayi masa ta Dan dauke Idanuwanta sbd ganin yanayinsa
Itama kitchen din zata nufa Neman ruwa ko abin Sha sai kawai ya riqo hannunta Dan Bata na hannunsa wanda take taji ta fasa Shan ruwan sbd irin kallan dayake mata ta juya zata koma dakin data fito ya dauketa cak da ruwan a hannunsa da drink ya wuce bedroom dinsa da ita.
Suna shiga ajiyeta yayi bayan rufe kofar da kafarsa kafin ya nufi table ya ajiye kayan hannunsa Yana wuceta yana cewa yayi ordern kayanta zaa kawo kowanne time.
Da kansa ya zare mata duka kayan jikinta daura mata towel ya kaita har Cikin toilet zai mata tace bataso ta koresa daqyar.
Wanka tayi itama taji jikinta ya Dan sake mata taji dadin wankan tukuna ta fito daure da towel dinsa na Maza da yayi mata nauyi sosau sbd girmansu yafi na wanda take daurawa Dan haka kasa dauresa tayi sosai ta fito riqe dashi daga saman tana qin kallan inda yake sbd tinda ta shiga toilet din tana jinsa yake waya sbd ba qaramin tsoro da shakkar abinda zai faru a Taron Manya sukeyiba wanda daga karshe da kansa ya nuna musu komai Dad dinsa da kansa ya buqaci a bayar sbd duniyar gabaki daya ta fita kansa tinda ya rasa Dan uwansa Rabin jikinsa late lameenu Seelah.
Wannan ne ya Saka kowa ya saki jiki tareda kwantar da hankalinsa
Hakama ta bangare daya siddeeq ya tanadi Yan jarida masu zafi da rashin tsoro da zasu halarci Taron Incase idan Mam ya iso gurin sune zasu watse kansa da tambayoyinsu Dan haka JAMAAL din yake busy da wayoyi sbd kaf dukiyar Mam tin daga zuwa me girma har qarama Suna hannunsa cif cif ya hada takardunsu tsaf,
Wainda suke buqatan Saka hannunsa Dansu zama nasu su bayar shi kadai yake jiran su ya samu Saka hannun Dad din ya qarasa gamawa da labarin dukiyar SEELAHs gaba daya sai wadda ya Tara da halal ita kadai zata rage wadda zaa kira da SEELAHs Kuma itace zata tsarkake musu sunan SEELAHs daya Dade acikin qazantar jini sbd shi kadaine Seelah dazai rage wanda yakeson ya wanke sunan Dan nasa Yayan suci gaba da amfani dashi Cikin tsafta da aminci.
Tinda ta fito Idanuwansa suka sauka akanta ya mata Wani kallan you are really my Halal baby
Kafin ya dawo bayanta ya tsaya tana gaban mirror Yana cigaba da wayar dayake Amma Idanuwansa na kanta ta Cikin mirror.
Itama shi ta kalla din ta Cikin mirror tana miqa hannunta ta dauki body splash dinsa na Intenso ta shafa a jikinta sedai yanda take shafawan ya sakasa riqe hannunta daya Yana Kai hancinsa fatar hannunta data shafawa zuwa wuyanta ya shaqi qamshin yaji kaman a jikinta yau yake fara sanin dadin qamshin turaren Dan haka da Idanuwansa ya mata nuni data barshi hakan idan ba so take ta kashesa da ransa ba sbd qamshi a jikinta kowanne iri ne kashesa yakeyi.