AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
*Hadin mallaka ba boka ba malam , akwai taimakon da muke bayarwa ga Mai butsarin namiji Wanda cikin ruwan sanyi Zaki dinga juya abunki , haka akwai Hadi na musamman Wanda komai rowar namiji sai kin samu alkhairin a wajanshi,*
*Muna da kalolin gumbuna masu Saka ni’ima sha’awa da dandano*
*Kalolin garrika mash gyara gaban mace da jimawa ajiki*
*Kalolin Zuma masu saukar da ni’ima Nan take da gamsar da maigida*
*Kalolin tsumi Wanda cikin sauki zasu Baki ni’ima da dandano irin wadda akeso*
*Kalolin matsi Wanda suke ciko da gaban mace matse gaban mace da bata Wani irin dadi da dadano*
*Akwai set kala kala Wanda yawansh ya wuce na zayyanasu anan ga Mai bukatar kayana zata iya mun magana Kai tsaye ta hanyar danna wannan blue rubutun* http://wa.me/+2347069711327
*Muna dahuwar zabo ,dahuwar kaza ,dahuwar kifi ,dahuwar zuciya ,dahuwar Yan shila ,dahuwar tsoka Tara ,dahuwar Kwan mallaka, dambun nama ko na kaza Wanda yake saukar da ni’ima da jimawa sosai ajikin mace*
*Idan nace zan rubuta komai da komai to wannan page din ba zai isheni ba ,Amma ga masu sha’awar siyan kayana Zaku iya mun magana Kai tsaye ta wannan number, haka masu sha’awa su dinga ganin kalolin kayana a status sumin magana ta wannan number sai nayi seving numbers dinki ta hakan ne Zaku dinga ganin kalolin kayana idan na daura*
http://wa.me/+2347069711327
*Ina maraba da Mai siyan Daya ko sari Dr maman Yusuf likitar mata sokoto*
*********************
Bayan komawansu daki kaya kawai sister Ashley ta sauya mata sbd tariga yayo mata wankanta daga can Dan haka tana sauya mata kayan sai ta goge mata kanta dayake jiqe da ruwa tana fecewa tareda son busar mata dashi.
A Sanyaye take mata komai kaman yanda Ameenatou din itama take a Sanyaye Babu kuzari hakama jikinta zafi sbd ko yau din taji jiki sosai a hannunsa Dan kuwa yau dinne ma ya samu Daman maidata cikakkiyar macen sbd hakama yaune ya sake tabbatarda Nutsuwan samun mace a amatsayinsa na namiji Dan na farko kusan Abu ne dayazo musu da karfi da rashin lfy.
Daga kwancen ana gyara kan bacci ya dauketa jikinta duk zazzabi,
Gyara mata rufa sister Ashley tayi tareda fitowa ta nufi dakinsu na nurses Dan isarda dawowanta bakin aiki Bata buqatan hutun da aka bata.
Bacci me karfi tayi duk da zazzabin ma me karfi sosai ne a jikinta b
Bata farkaba sai guraren 1 harda Mintina,
Sister Ashley toilet ta kamata ta Kaita suka sake sabon wanka ya sauya mata wasu kayan tukuna ta Bata abinci taci sosai tasha maganin Daya bari a Bata na pain relief.
Tana gama Sha jikin sister Ashley ta kwanta cikin sanyin jiki da muryanta datai sanyi sosai tareda rashin kuzari ta Bude Baki tace
“Ameenatou tanason sister Ashley,tanason Haro…..
Kasa qarasawa tayi tinawa da sunan Daya fada mata a cikin kunnenta lokacinda yake cikin yimata Wani irin shafa a wuta zuwa kirjinta yakai bakinsa kan fatar kunnenta Saida ya sake mata wani fitinanniyar numfashinsa me dumi ya kashe duka jikinta kafin ya Bude Baki lips dinsa suna shafan fatar kunnenta ya ambaci
“JAMAAL,not Haroon,
JAMAAL”
Idanuwanta da sukai ja ta Bude a lokacinda kalman sunan ya shiga kunnuwanta da Kuma yanda Jamaal din ya ambaci sunan tareda numfashinsa dayake dukanta Yana tada tsikar jikinsu gaba Daya.
Ahankali cikin sanyi da rashin sani ta furta sunan Daya fada mata din Wanda ya Saka sister Ashley Dan juyowa ta kalleta sbd yanda ta ambaci JAMAAL din ko ita Saida taji tausayinta Dan tasan Ameenatou dinta idan ta warke za’a iya yin rigima sosai akan Aminta da auren ‘dan uwan Haroon ba Haroon dinba idanma angama tashin hankalin amsar zancen rasuwarsa kenan.
Shafa kanta ta ringa yi tana mata Yan maganganun yanda tayi kewan mijinta Dan yanda itama tayi kewanta tace ita kadai take gani yanzu taji sanyi duk da Basu hada komaiba Amma itace kadai sanyin idaniyarta yanzu.
Da dare zazzabin yaso sake tasowa Dan haka abinci ta Bata tareda magani ta kwantar da ita take bacci yazo ta rufeta ta koma dakinsu.
Da asuba Koda yazo still dai akwai zazzabin haka ta sake shiryata tareda koyarda iya yin sallah kaman yanda Dr JEEY din yakeyi mata kuma ya saka a ringa mata din.
Da safen bayan ta gama mata komai ta sake komawa bacci gida ta tafi se Rana sosai ta dawo tazo mata da siyayyar fruits da abubuwan amfaninta duk da kusan komai akwai Dan Dr JEEY yayi siyayyar da Bata qarasa qarewa ba Amma kudin Da aka Saka mata ne masu yawa sosai ya Sakata sake siyayyar.
Haka taci gaba da kulawa da ita har dare ta tafi itama ta kwanta.
Kwana uku sukai suna jinya sosai kafin zazzabin ya sake Ameenatou ta dawo daidai Dan kuwa a kwanaki ukun Nan batada kuzari ko iya Rigiman ko kadan Se sunan JAMAAL HAROON data hada yanzu take kira.
Dr JEEY din Bai samu Daman Kiransu ba sai Siddeeq ne dayake Kiransu kusan so hudu ko biyar a wuni yanajin lafiyar Ameenatou din kafin JAMAAL din ya Samu kansa daga tashin hankalin dayake ciki na Mum dinsa da Rabin jikinta ya shanye gaba Daya bayan mummunan jijjigan data samu Wanda ya hada da zucuyarta data kasa dauka taketa aman jini.
Abinda ya gigitasa ya rikitar da kansa bayan wannan mummunan tashin hankalin na munin ciwon shine kasancewan Dad dinsa Baya Nigeria Dan haka komai zai iya yiyuwa garesa duk da yasan Yana Greece tareda Siddeeq Amma yasan zai iya zuwa yayi Wani abin y koma batareda kowa y saniba,
Dan hakane tinda ya Isa ya shiga asibitinsu Yana asibitin Bai fitoba Dan shine ya karbi kusan case din sunata fama Wanda sai anyiwa Mum din aikin zuciya Amma Kuma yanayinta ya Saka Hakan Abune da zaiyi wuya da hadari Dan haka yake cikin tsaka me wuya da gwagwarmayar ganin yanda zaayi aikin cikin chances masu kyau ba chance da suke dashi yanzu ba yayi qanqantar da hadarin yafi yawa.
******Satinsa Daya da tafiya tukuna ya Samu Dan sassaucin abinda yake ciki ya koma gida acan ne ya zauna ya huta tareda samun hadda baccin kusan awa biyu kafin ya tashi yayi wanka ya zauna cin abincin da ba wani iya cinsa zaiyi a dadin Rai ba tukuna ya dauko wayoyinsa ya kunna Dan kuwa ko Siddeeq Bai taba samunsa ba tin bayan zuwansa sai yau din.
Yana kunnawa numbern sister Ashley Dake layinsa na Nigeria ya fara dauka ya Saka kiranta Kai tsaye.
A lokacinda kiran ya shigo sister Ashley na tareda Ameenatou din tana mata gyaran farce tana ganin yanayin numbern zuciyarta ta Dan ayyana mata ko shine sbd numbern Siddeeq ta can din dayake Kiransu da ita tayi Savin Dan haka ajiye Neil cutter din hannunta tayi tareda daukan wayar cikin nutsuwa tayi receiving tareda Sanya handsfree tace
“Hello,Aslm alailkm”
Cikin muryansa me cikeda nutsuwa da kamewa ya amsa sallaman tareda doro tasa gaisuwan da tambayarta Yaya suke.
Ameenatou dake zaune dagowa tayi a hankali da kanta ya zubawa wayar hannun sister Ashley din idanuwanta da sukai haske sosai tana kalla.
Amsawa sister Ashley tayi tana cewa
“Lfyanmu kalau,AM ma gatanan lafiyanta kalau ba rigima sedai kullum seta ambaceka”
Shiru yayi tareda Dan kwantar da bayansa jikin kujeran dayake zaune kafin ya bude baki yace
“Akwai Wani ci gaba gameda rashin lafiyanta?
Me takeyi yanzu?
Kallanta sister Ashley tayi Taga yanda take kallan wayar Jin muryansa na fitowa a natse cikin sanyi.