AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Shima Jamaal baiji komaiba sbd ya San duk Nisan jifa qasa zai fado Dan hai ya sake suka ci gaba da tattaunawan har daga qarshe ya fito Kai tsaye ya sanarwa Dad din Mum zata sake duba Arfat ne akan yanayin jikin nasa.

A sake ba komai Dad din yace ba damuwa.

Palonsa ya Saka aka kawo Arfat din Yana shigowa palon da gudu gurin Dad Omar din ya nufa ya haye jikinsa Yana cewa

“Grandpa kace zaka fita Dani idan ban sake Shan mangoes ba ko??

Gyada masa Kai yayi Yana Dan fuskewa da sunan da Arfat din ya kirasa Yana dagowa ya Kalli su Jamaal din Yana cewa

“He’s like a grandson to me shiyasa ya kirani hakan”

Wani malalacin murmushi Jamaal ya sake Yana kallan yaron yace

“ARFAT wats your real name??

Dad katse maganar yayi da cewa

“Dr Aleena kingani ya warware daman he’s allergic to mangoes ne that’s all.”

Uncle Ahmed dayake shigowa a Lokacin Kiran Arfat din yayi Cikin sakewa Yana cewa

“Time for medicine Sarrah na jiranka”

Da sauri ya sauka jikin Dad Omar Yana cewa

“Bye handsome”

Dr Aleena ma ya kalla ya rasa sunan da zai kirata da shi Dad Omar ya katse tinaninsa da cewa

“Dr”

“Ok bye Dr”

Hannunsa ta kama zuciyarta na narkewa ta janyosa jikinta tayi kissing goshinsa tace

“Bye Arfat”

Wucewa yayi ya nufi Kofa ya fice Jamaal Idanuwansa na kansa harya fice.

Numfashi ya sauke a boye mara sauti Yana sake hadiye abinda yake ji sbd badan Shima bayason Dad dinsa a yanzu yasan da Arfat din ba da Wani zancen ake ba wannan ba Amma yanzu Yana rigima Dad dinsa zai sani Yana sani zai Bata masa komai da rashin hakurinsa wanda Shikuma bayason abinda zaayi a daga hankalin Mum dinsa da Ameeenatou su kadai ne damuwansa dinsa.

Karfe uku daidai Siddeeq ya kirasa a waya Yana daukan wayar ya Dora a kunnensa abinda ya fada masa ne ya sakasa dakatawa cak tareda miqewa ya fice daga palon zuwa harabar gidan gabaki daya yace

“ABEOKUTA??
Ka tabbatarda informations dinsu daidaine?
Kuma shi ita sistern Abdulra’uf dinne ta baka har address din??

“Yes Dr,komai daga bakinta najisa sbd na jima inda Neman dangin Abdulra’uf din sunqi bamu kowanne information mun kasa samun komai daga garesu Amma ayau din sai gashi kudin ya Saka sister dinsa magana kaman yanda agent dinmu ya fada.”

Numfashi me zafi Jamaal ya sauke kafin Kai tsaye yace

“Ka shirya komai a yau zamu wuce ABEOKUTA”

“Already nafara hada komai na tafiyan”

Acan Cikin gidan kuwa bayan fitar Jamaal daga palon Ameeenatou ta Sako Kai daidai Kuma lokacin uncle Ahmed ya Kalli Dad Omar sbd Dr Aleena tana can tareda Mum Nur a palonta Suna firarsu yace

“4 zamu wuce ABEOKUTA sbd James ya tabbatarda address din Ashley Adrian Dake bayan Kuti heritage museum a shine asalin gidan mahaifinta Kuma tana gidan sbd iyayenta duka sun rasu.”

Numfashin Ameeenatou ne ya kusa daukewa da Jin abinda uncle Ahmed din ya fada,

Sister Ashley angano inda take??
Me su Dad zasu Yi gurinta?
Uban Arfat Suma suke son ji daga bakinta??
Wani mummunan zufa ne da faduwan gaba ta shiga??
Sister Ashley din datake Nema Ido rufe??

Juyawa tayi tana daga wayarta Dan Kiran Hafiz sbd koma menene itama ayau takeson su isa ABEOKUTA sbd Dad dinta idan ya rigasu Jin waye ubansa zai iya boye mata sbd bayason ana sake tada zancen har Abada Dan haka kafin ya rigasu ya Hana Ashley fada ko batar da ita tana buqatan isa gareta.

Hafiz na Jin abinda ta fada Yana office tattarowa yayi ya dawo gidan
Koda ya iso su Dad sun wuce Dan haka Shima shiryawa yayi sukace aikine ya taso yanzu yanzu abuje zasu bi jirgi su wuce.

Shima Jamaal Yana shigowa daukan Mum dinsa yayi suka tafi gida kawai sbd tafiyan da zasuyi Dan haka Koda Hafiz ya iso suka wuce tareda Ameeenatou su Jamaal sun rigasu kama hanyar ABEOKUTA din.

Dukkaninsu dasuke hanyar zuwa ABEOKUTA din Babu wanda zuciyarsa ba bugawa takeyi ba musamman Ameeenatou da zata ga sister Ashley dinta yau.

Dad Omar Babu abinda yake so a yanzu yanzun bayan isarsa ya dauke Ashley kwata kwata daga qasar ma kafin Wani yasan inda take sbd yanda suka San inda take haka Wani zai iya sanin inda take.

Jamaal tsayawa komai nasa yayi hatta tinaninsa Ashley din kadai yake buqatan Gani a gabansa ta bayyana masa komai gameda Cikin da Ameeenatou ta samu idan ta San dashi.
#MAMUH

**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

***********
_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
117

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected