AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Harda bra dinta ya jiqe Dan haka take Jiran ya zare mata harda bra din Amma ganin Bai motsa ba ya Sakata kamo hannuwansa da nata hannuwan duka biyu ta zagayo kanta dasu tareda dorasu akan hook na bra din batareda tayi magana ba Dan bacci da zazzabin dayake cinta.
Hadawa kirjinsa yayi da nata cikin sanyi yaji kirjinta sun masa Wani irin tokalewan data Sakasa sake ajiyan zuciya me sauti a Karan farko Dan Baya taba sauke ajiyan zuciya ko numfashi me sauti Se mara sauti.
Idanuwansa da suka jeme a take ya dago ya zubawa fuskanta Yana kalla Dan tabbatarda irin masifan Dake fuskantarsa,
Hannuwansa ya zame daga kan hooks din kafin ya janye ta riqe hannun a gurin cikin narkewa da sanyin jiki da rashin kuzari ta Bude Baki da wani sautin daya Sakasa Jin wuta kaman ta tashi take a cikin kansa ta furta
“Banaso,Ruwa,sister Ashley tana cirewa,ni bana so”
Yanda tai maganar ya Sakasa dago hannunsa batareda yasan yayi Hakan ba ya dora akan tsakiyan kirjinsa ya taba ruwan data fada.
Sanyin ruwan da abinda yaji a gurin ya sakasa hadiye Wani empty yawu a maqoshinsa Adams throat na maqoshi na Wani irin tasowa ya koma.
Bai gama dawowa daidai ba sai Jin yayi bra din a hannunsa ta fizge hooks din da kanta sbd tanata magana kaman baijita ba…..
Baya tayi zata zare hannuwanta daga cikin bra din ba shiri ya riqo qugunta da hannuwansa biyu ya hadeta da jikinsa Dan tana yin Hakan baisan me zai faru ba.
Zamewa takeson yi daga jikinsa Amma ya kasa Bata Daman Hakan saima sake tarota yayi jikin nasa Yana dafa bayansa da kofan wardrobe din dakin sbd tsayuwansa Dake Neman gagaransa,
A yanda suke manne din duk wani bugun zuciyarta ahankali yake Jinsa a kirjinsa tareda laushi da tudun kirjinta da yake tantance awonsu tsaf a batareda yasan Yaya Hakan ke faruwa,
Numfashinsa yaji Yana Neman fara samun matsala Dan haka ya zare hannunsa Daya daga jikinta ya ratsashi tsakiyansu Dan Bude rigarsa ya zare ya sake mata…..
A fatan kirjinta daidai tsakiyansu hannunsa ya sauka take ya tsaya cak tareda rintse idanuwansa ya budesu a jeme suna sauya kala,
Kasa motsawa yayi ya qara hannun gaba ko Baya Saida yayi mintina biyu ahakan kafin ya sauke numfashinda ko shi baiji sauyinsa ba yaci gaba da zare botiransa sedai GA babban tashin hankalinsa Bude botiran ya Saka kirjinsu haduwa Kai tsaye skin to skin
Abinda yaji tsininsa ya sauka a lafiyayyar fatansa take yayi saurin sakinta zaiyi Baya da kansa Dan kansa bazai iya dauka ba Yana yin Baya jajayen idanuwansa suka sauka abinda Bai taba Gani ba a fili kaf rayuwansa Koda kuwa a films ko hoto ne ko makamancin hakan take yaji kansa na hayaqin da Babu wuta zare rigarsa idanuwansa na qarasa jemewa kaman mara lafiya ya nufeta yana kokarin saka mata ta dago idanuwanta dake cikeda bacci har wani lumshewa ciki sukeyi ta kallesa take kansa ya qarasa kuncewa ya janyota tareda juyawa ya zira mata rigar ta baya tana lafewa jikinsa Shima ta bayan ya rungumeta batareda ya Saka bottoms na rigarba sedai Fresh kirjinta suna cikin rigar.
Qamshinta yake shigarsa ahankali Yana basa relief na attack daya kusan samunsa a lokacin haka Shima Yana buqatan samun nutsuwan da zata Saka bugun zuciyarsa dawowa daidai.
Sun jima a Hakan tana jikinsa har Saida jikinta ya sake gaba Daya a nasa alaman tayi bacci zuwa lokacin kansa ya Dan sake sedai ciwon dayake masa sosai Dan haka ya dauketa ya nufi gado da ita ya kwantar a hankali sedai kusan rabinta tana jikinsa Dan zagayosa tayi taqi saki ahakan baccin nata yayi karfi shi kuwa ciwon Kai ya Hanasa ko motsawa.
Gap da asuba bacci ya daukesa Dan haka baima samu sallan ba sai daga baya ya farka,
Idanuwansa ya Bude a hankali batareda ya motsaba sbd tana cikin jikinsa sosai,
Dumin numfashinta ne yake sauka a cikin wuyansa ahankali Yana tayar da tsikan jikinsa ahankali.
A wahalance ya dora idanuwansa da sukai nauyin baccin Daya tashi da Kuma na mutuwan da jikinsa yayi yana kallan fuskanta Dake bacci a natse ta shige jikinsa ta nade kaman baby,
A yanzu da Haroon Yana raye a jikinsa ne take wannan baccin,
Ita kanta idan tasan ba Haroon ne Wanda take kokarin haukatanwanba tana Neman turasa illata rayuwansu gaba Daya Dan kuwa komai zai lalace ne daga lokacinda Wani abin ya faru batareda sunada cikakkiyar sanin juna ba,
Tayaya zata Kalli duka wannan abubuwan da wannan alaqan idan ta dawo daidai??
Shi kansa Bai shirya fara rayuwa da kowaba a yanzu Amma Kuma ya rasa tayaya Shima zai fuskanci Hakan idan suka samu kansu.
Menene amfanin rayuwar da mace zata ringa kallansa a matsayin waninsa tana kiransa da wani Sunan da ba nasa ba kama shi da Babu macen dama take cika ganinsa,
Motsawa tayi ahankali cikin jikin nasa da Babu Riga har lokacin
Rufe idanunsa yayi ahankali Yana sake budesu akanta kaman zai samu amsar tambayan Dake ransa daga gareta Amma ba Daman Hakan sbd batasan kanta ba bare sanin Asalin menene yake ranta,
Kaman wadda aka tayar ahankali ta Bude idanuwanta tana Dan sake rufewa kafin ta budesu a fuskansa Dake kallanta,
Bai dauke idanuwansa ba kaman yanda itama a lokacin take kallansa,
A rungume yake da ita zagaye da jikinta itama a zagayen take dashi duka dumin zazzabin data kwana dashi a Daren ya shige jikinsa Dan haka baida kwari Sam Amma Bai nuna Hakan ba saima lumshe idanuwansa da yayi tareda sakar mata Wani numfashinsa me dumi da nutsuwa a fuskanta data Sakata rufe ido ta Bude tana tashi daga jikinsa ta sauko gado tana Jin fitsari Amma taqi magana Saida ya lura da Hakan ya miqe jiki ba qwari ya kama hannunta yakaita har cikin toilet ya fito.
Babu Riga a jikinsa ya fito office ya dauki wayarsa ya koma cikin dakin yana kunnawa sbd Yana buqatan siddeeq yazo ya daukesa zuwa gida Dan bayajin zai iya driving har zuwa gida.
Siddeeq na dauka kai tsaye ya sanar dashi yana buqatansa a asibitin ya kashe wayar ya ajiye.
Jinta shiru cikin toilet din ya sakashi nufan kofan hakama Karan ruwa kawai yake ji Dan haka ko knocking baiyiba ya Bude toilet din ya shigo.
Dafe kansa yayi Yana rintse ido cikin Wani sabon ciwon kan sbd ganinta a tsakiyan toilet din ta jiqa tin daga kanta har kafanta tsiyayan ruwa takeyi kuma har lokacin shower na zubowa a kanta.
Akan rigarsa dake jikinta fara ta lafe jikinta ta bayyanarda asalin yanda halittan kirjinta zuwa ta cikinta idanuwansa suka sauka ya sake dafe Kai Yana Jin idan baiyi gaggawan yin abinda zaiyi ya tattara yabar asibitin da yarinyan nan ba zata iya kisan mutum biyu.
Karasowa yayi ya miqa hannu ya kashe shower din kafin ya kamo hannunta yaba kallanta da idanuwansa har zuwa jikinta Daya kasa qarasa kalla.
Towel ya dauko ya dawo gurinta Yana fara goge mata kanta sedai kwata kwata sanyin take gudun yayi mata illa Dan haka dole yakai hannunsa kan rigar jikinta Yana rasa yanda zaiyi ya cire mata Amma ganin tafara rawan sanyi ya sakashi dole Bude gaban rigar tin Bai gamaba ta qarasa kwabe Rigan da kanta da sauri yayi saurin Dora towel din a jikinta Yana rasa ta yanda zai daura mata shi ya tsayu batareda ya fadi ba.
Daqyar ya iya nuna mata ta zare dogon wandon jikinta kaman bazata iya ba sai gashi ta zaresa gaba Daya hadda pant din dayake jikinta.
Kallansu yayi Yana dawo da kallansa kanta da wuri Kuma har lokacin hannuwansa duka biyun na riqe da towel din Daya daura mata ba daidaiba Dan Bai iyaba Kuma Yana saki qasa zaiyi.