BADAK’ALA COMPLETE HAUSA NOVEL
Rik’e baki Soueiba tayi tana kallonta Ummy ma kallonta tayi, takowa yayi da sauri hakan yasa ta dakawa da gudu madafar ta shige, kafin ta mayar da k’ofar ta rufe ya shige ciki, kallon juna sukayi inda Ummy ta girgiza kai tace “Muje Soueiba, ta fito da kuka yanzun, anjima kuma sun shigo nan suna dariya.”
Dariya Soueiba tayi ta juya zata wuce d’akinta, ihunta sukaji yasa duk suka juya dan ganin me ye? Abun mamaki ganinshi sukayi ya mata dokin wuya ya d’aukota, wutsil wutsil ta shiga yi da k’afafu tana ihu da kwaroroton kiran Ummy tasa ya sauke ta, Ummy ita dariya ma ta shiga yi har da rik’e ciki, ita kam da take ganin kamar zata fad’o ihun ta ci gaba da yi iya k’arfinta, mai gadi da yaji kuwar saida ya d’an lek’o, ko da ya ga soyayya ce saiya koma yayi gum, daya shiga b’angarensu ma saida su Jamila da Farisa suka lek’o, Umaimah ko ko a jikinta dan ba sabon abu bane, tunda akayi aurensu abinda ke faruwa kenan, wani abun ya baka takaici wani ya baka haushi, wani kuma saiya baka dariya har cikinka ya k’ulle, wani kuma in sukayi shi sai su matuk’ar birgeka ka gane cewa akwai fahimta sosai a tsakaninsu, kowa yasan kowa babu mai bawa wani wahala.
Sai kan gado ya direta yana b’alle mab’allan rigarshi yana fad’in “Hamna ba ni ne na ce ki zo kika ce k’in ki ba? Zaki ga ikon Allah yau wallahi sai kin haifi yan uku ko na barki.”
Cikin kuka tace “Kayi na ce to ba zan sake ba, Allah na maka alk’awari.”
Dungurar mata kai yayi yace “Ke tafi can alk’awarinki na banza, kullum ba haka kike ba.”
Kallonshi tayi idonshi sunyi launin ja alamar fitina, gashi ta jawa kanta zai murk’esheta da rana patsal patsal, in tayi wasa yau ma sai an mata sabon d’inki, dan yanzu indai ta mishi iskanci to tana nan yake horonta, dan ta samu lafiyarshi sai kawai ta tashi zaune ta shiga cire d’amararshi, yana kallonta ya ga me zatayi sai gani yayi ta fito da…bata tsaya komai ta ba mata masauki a bakinta.
Da sauri ya rintse ido ya k’amk’ameta tare da danna kanta yana sauke wani wahalallen numfashi…
*Bayan awa biyu* kanshi na kwance tsakanin mamanta biyu, shafa kanshi take a hankali idonta rufe tana ji kamar ita ma tayi k’undubala tace tana son shi, yanda hannunshi ke mammatsa mazaunanta yasa take ta sauke numfashi, dukansu babu mai magana sunyi shiru suna jin dad’in yanayin, wayarshi ce tayi k’ara dake kusa da Hamna kan gadon a cikin aljihunshi, ba tare daya d’ago ba yace “Duba kiga.”
Hannu tasa ta fito da ita ta duba tace “Babu suna.”
Hannu ya zura ya karb’a ya danna ya sata a speaker ya d’ora wayar kan cikinta yana saurare, cikin wata irin muryar bariki ta d’aukar hankali aka ce “Hello mai kyau.”
Ba tare da damuwa ko tunanin komai ba a kasalance ya amsa da “Ya kike? Har kin shirya zuwa ne?”
A hankali ta amsa da “Eh, zan zo anjima, me zaka tanadar min?”
“Me kike?” Ya fad’a idonshi rufe, cikin kashe murya tace “Kai, kai kad’ai ma ka ishe ni.”
Ido rufe yace “Na miki yawa, ki dai canza wani abun.”
Saida ta sake kashe murya tace “Ni kai d’in kawai nake so, in kuma ba zan samu ba nayi zamana.”
Yana shirin cewa eh tayi zamanta kawai yaji Hamna ta mishi wata hankad’ar tsiya wacce baisan da zatayi hakan ba ya fad’i k’asa kwance, tashi tayi da k’arfi tare da rik’e wayar a hannunta, saida ta sauka daga kan gadon ta d’aga wayar iya k’arfinta ta b’arsata k’asa, fashewa tayi inda ta kalleshi rai a b’ace cikin fitar hayyaci tace “Ni zaka raina Ammar? Me ka d’auke ni nima? Karuwar kamar ta? To baka isa ba wallahi, banyi wannan lalacewar ba.”
Da sauri ta bud’a kayanta ta zago doguwar riga ta zura ta d’auki hijabi ta saka, ta juyo zata fita ta ganshi yana mayar da kayanshi shima, saida ta harare shi sama da k’asa taja tsaki tace “Na bar maka gidanka ka d’auko duk wacce kake so ku zauna tare.”
Da sauri ta fita inda ya bita da gudu yana kiran “Hamna, Hamna tsaya ki saurare ni, Hamna dake nake magana.”
Juyowa tayi a hassale tace “Je veux te tué.”
Wucewa tayi ta bar d’akin sai b’angarensu Ummy, kai tsaye d’akin Ummy ta shige ta same ta zaune ta idar da sallah la’asar, fad’awa tayi kan k’afafunta ta fashe da kuka, Ummy da gabanta ya shiga fad’uwa da sauri ta aje carbin hannunta tace “Hamna lafiya? Me ya faru kike kuka? Dukanki yayi?”
D’agowa tayi abun tausayi tace “Ummy ba gwara ma ace dukana ne yayi ba da abinda ya min, da dukana Ummy ko ji ba zakiyi bare har na zo na d’aga miki hankali.”
“To meya faru?” Ummy ta fad’a hankalinta a tashe, cikin kukan tace “Ummy yah Ammar baya k’aunata baya so na ko kad’an, Ummy a gabana yake hira da K’awata yar iskan nan Amie, wallahi Ummy ita ce na gane muryarta kuma ita kad’ai ke kiranshi da mai kyau, Ummy yah Ammar ya gama dani a rayuwa.”
Ajiyar zuciya Ummy ta sauke, sai yanzu ta fahimci al’amarin wato na kishi ne, d’an jinjina kai tayi ta juyo da fuskarta suna kallon juna cikin nutsuwa tace “Me ye tsakaninshi da Amien?”
Cikin hushi tace “To ni ina na sani, kawai suna son tozartani ne, Ummy yarinyar fa yar iska ce wallahi ta sawa a gaba, baki ga nima na daina kulata ba saboda ba mutuniyar kirki bace.”
Kallon fahimta ta mata tace “To yanzu yana ina shi?”
Saida ta turo baki tace “Yana can na baro mishi gidanshi.”
Zaro ido Ummy tayi tace “Kin baro masa gidansa? Hamna me kike nufi?”
Saida tayi k’asa da kanta tace “Ni ba zan koma ba.”
Lallai ta yarda tana son Hamna fiye da yanda take son ‘ya’yan data haifa a cikinta, musamman da yar uwarta ma ta mutu saita k’ara ninka soyayyar, amma a yanzu da ake magana kan gidan aurenta, dokenta ta nusar da ita ta kuma nuna mata ita uwa ce, wannan karan ba zata goyi bayanta ba kamar yanda take yi kullum, dan haka ta kalleta tace “Kenan ki ce yaji ne kikayi?”
Cikin zumud’i tace “Eh Ummy.”
Wata tsawa Ummy ta mata da bata tab’a mata ko kamar ta ba tace “Dallah malama tashi anan.”
Saida ta zabura ta kalli Ummy da mamaki, mik’ewa tayi jiki na rawa tana kallon Ummyn da ita ma take tashi tsaye, kallonta tayi ita ma tace “Kina nufin yaji ne kika min nan? Hamna mahaukaciyar ina ce ke? Auren naki duka yau kwana ashirin da uku ki ce min wai yaji kikayi? To maza wuce koma gidanki.”
Hannu tasa ta shiga murza ido tana kuka tace “Ummy yanzu ko kiranshi ba zakayi ki tambaye shi me ye tsakaninshi da ita ba? Ni wallahi ba zan iya zama dashi ba indai yana tare da wannan tsinanniyar, haka kawai yaje ya jawo min jarfa.”
Ita kam dariya ma ta so bata amma saita gimtse fuska, inta fahimta ita ma kamar ta fara son shi kenan, sai dai kuma tana da gaskiya tunda tafi kowa sanin wacece k’awarta ta, dan haka tace “Zo nan.”
Saida ta tsaya gabanta tana ta share ido ko hawayen babu Ummy tace “Zan kira shi naji me ya faru, amma idan ya fiki gaskiya Hamna dole zaki koma d’akinki, ba zan yarda kullum ana cewa ni ke d’aure miki gindi kina abinda kika ga dama ba, kin yarda?”
Turo baki tayi tace “Na yarda.”
Jinjina kai tayi tace “Shikenan to, mik’o min wayata.”
Kan gadon ta nufa inda ta nuna mata ta d’auko wayar ta bata, ban d’aki ta shiga dan tsarkake kanta ta samu tayi sallah. Bata kai ga danna kiran ba ya shigo d’akin kamar wani ne ya turo shi daga baya, d’aga kai tayi tana kallonshi kallo na fahimta, duk a hargitse yake hatta kayan jikinshi ma.