BADAK’ALA COMPLETE HAUSA NOVEL
*Wata shida* suka d’auka a haka kafin ta fara kunno masa wutar saiya saketa, ita a dole ta gaji da zama da shi saiya saketa, shi kuma ya fad’a mata abinda ba zai iya ba kenan saboda darajar mahaifinta a wurinshi, duk dan tasa ya saketa saita fara fita barkatai ba tare da saninshi ba, idan ta fita har ta kan iya kai dare bata dawo ba, idan ya tambaye ta daga ina kike sai dai tace “Daga wajen wanda zuciya ta ke so, idan kuma kana da zuciya ka sakeni tun kafin na kawo maka cikin da baka da iko a kan shi.”
Girgiza kai kawai yake yace “Allah ya kyauta, ya ganar dake gaskiya.”
“Ya dai ganar da kai, dan kaine ke k’in gaskiya kake rufe ido ma idan ka ganta, na fad’a maka ya fi yawan gashin rak’umi cewa vana sonka, amma ka k’i rabuwa da ni na huta kaima ka huta.”
Haka abubuwa ke tafiya ba dad’in yau bare na gobe, kuma duk fitar da take babu inda take zuwa, daga gidan ‘yan uwa sai abokai, duk da bata da ilimin addini da kuma sanin yakamata, amma tasan zina da aure babban bala’i ne, shiyasa bata sake zina ba tunda sukayi aure, ana hakane har ranar dai ta ji tana buk’atar kusanci da namiji, tun safiyar ranar Suley ya ga banbanci, daga yanda take lumshe ido tana kallonshi, murya k’asa k’asa cikin wani irin yanayi, rigar dake jikinta ta matseta sosai ta fito mata da komai, haka shi dai ya fice ya barta dan baisan me hakan ke nufi ba baima fahimci meye damuwar ba, yana fita taji haushi sosai inda tasa hannunta tana ta shafar k’irjin ta da take jin yana mata k’yaik’ayi, haka ta wuni ba kuzari har lokacin dawowar Suley, dole ta yanke shawarar tunkararshi da kanta, ya dawo kamar yanda ya saba ya shiga wanka bayan ya aje kayanshi inda ba zata iya gani ba bare ta d’auka, tsaf ya gama ya saka kayanshi, saida ya fara lek’owa dan tunanin kar azo ta fara sharar nan ta rashin gaba, jin shiru yasa ya k’arasa fitowa gaba d’aya, mamakin rashin ganinta yake a tsakar gidan har yayi gaggawar shigewa d’akin shi ya maida k’ofa ya rufe, juyawar da zaiyi sai ko Zeeya zaune bakin gadonshi na k’arfe, gabanshi ne ya shiga fad’uwa ta ko ina yana kallon hannayenta kar azo da makami take, tasowa tayi ta nufo shi ta fara shafashi, ido ya zaro yana kallonta yace “Zeeya’atu kasheni zakiyi?”
Cike da salo na yan duniya tace “Kai ne dai zaka kasheni idan baka kulani ba.”
Hannunshi ta kamo ta d’ora tafin hannunshi akan nononta na b’angaren dama, tana jin haka ta wani lumshe ido tare da zage rigar tayi k’asa, shi kam yana jin babu rigar da tayi shamaki saiya rufe ido yace “Sallalahu sanyi k’alau.”
*Maganar fa babbace domin kuwa harkace wannan ta kakanninmu*
Sai wannan rana ce Suley yasan da wannan duniyar dake b’oye jikin kowace mace, a wannan rana ce yayi dana sanin k’in zuwa tun da wuri, musamman da Zeeya ta zage ta nuna mishi ita fa ‘yar barikin gida ce, sam mantawa yayi a wannan lokacin saida ya samu nutsuwa ya tuna da hakan, ita kanta Zeeya ta yaba da namijin k’ok’arin shi, dan inhar zata fad’i gaskiya to ya zo mata yanda take burin azo mata, buk’atar ta na biya ta koma Zeeyar ta ta asali, ta sake fito da salon rashin mutumci iri iri, *sati* uku babu wani abinda ya sake shiga tsakaninsu saida Suley yaji ya kai mak’ura ba zai iya hak’ura ba ya sameta har d’akin ta ya labb’eta, amma sai cewa tayi idan har yana so ta yarda saiya siyo mata gasashen nama na bakin kasuwa, tasan tafiya ce mai nisa amma haka ya daure ya je ya kawo, duk da haka saida ta gama wainashi taga kamar zai mata kuka kafin tayi wanka ta fito ta kwanta kan gado ta wani kalleshi tace “To taho.”
_Sai kace zaki bawa yaro nono._
Jiki na rawa ya haura kan gado, tashi tayi zaune cikin tsawa tace “To ni ce zan cire maka kayan?”
Saukowa ya sakeyi daga kan gado ya cire kayan zai sake haurawa tace “Kaga muje ma d’akin ka, na fasa anan d’in.”
Haka yabi bayanta bawan Allah shi dai ya samu nutsuwa kawai, a d’akin nashi ma saida taji yana daf da shiga ta zabura ta tashi zaune tace “Kaga ruwa nake so nasha, duk naman nan ya tsaya min a k’irji.”
“To, to bara na kawo miki.” Ya fad’a yana barin d’akin bai ko da nutsuwar da zaisan babu kaya a jikinshi, da irin wannan iskancin ta dinga ja masa rai, har saida ya shiga ya fara kenan ta sake yakice shi daga jikinta tace ya isa haka ta gaji, da sauri ya durko k’asa ya rik’e k’afar ta yace “Ki wa Allah Zeeya kiyi hak’uri, wallahi ba zan iya ba, ki fad’i duk abinda kike so ni kuma zan miki shi.”
Ba tausayi ta mik’e ta d’auki zaninta tayi d’aurin k’irji ta nufi k’ofar fita, wani takaici ne ya rufe shi dan tunaninshi d’aya ne akwai abinda ta mishi tun waccen ranar shiyasa yake jin haka, hannunta ya fincikota ta fad’a kan gadon ya bita ya haye, zata tureshi ya rik’e hannayen nata ya matseta d’aya hannunshi kuma ya rufe mata baki sosai yace “Wallahi duk abinda kika min sai dai ya k’are kanki, ina zamana lafiya kika tsokano ni.”
Haka ya janye zanin nata ya bud’e k’afafun ta ya danna kanshi ciki, lilis ya mata dan bai tausaya mata ba ko kad’an saboda takaicinta da yake da shi, ita kanta tasan ta shiga uku a ranar, dan bata tab’a tsalmanin irin haka ba, tunda wannan abu ya faru Zeeya ta sake tsanarshi, zagin yau daban na gobe daban, duk wata mummunar kalma bata jin nauyi ko kunyar fad’a mishi ita, kullum saita mishi gorin daga ta lasa mishi zuma shine zai zama jarababbe, mugu azzalumi, macuci, wannan kalmomin kam tamkar sawar albarka ne a wurinta, tun ranshina b’aci yana tunanin ya fad’a mata shi fa yasan komai har ya kai ma baya son tona mata asirin, haka rayuwar ta ci gaba da gungura musu har lokacin da Allah ta mishi baiwar gane Zeeya na da ciki tun ita bata fahimta ba, kuma ya gane ne daga yanda kwana biyu ko kallonshi ba tayi bare tayi masifa da bala’in data saba, sai yawon tsargin yawu da take ga kuma kyawu data k’ara, duk da ta tab’a d’aukar ciki amma saita kasa ganewa da wuri cewa ciki ne da ita, yau ma kamar kwana biyu da suka gabata tana zaune k’ofar d’akinta tunda safe ya fito zai fita, kallonta yake sosai ganin kwanon d’umame a gaban ta amma ta kasa ci sai yamutsar fuska take tana tofar da yawu, karo na farko a zamanshi da ita da ya ji wani abu ya bugi zuciyarshi a game da ita tare da jin wani mugun tausayinta ya kama shi, dan a iya fahimtar da yayi mata ya fahimci tana son cin d’umamen tuwo musamman ma miyar kuka, dakewa yayi yana murmushi yace “Ni zan fita, me kike so na taho miki da shi ne? Tunda na ga baki son cin tuwon.”
A zatonshi zata taso mishi ne kamar yanda ta saba cikin wannan muryarta ta data zama zazzak’a a kunnenshi, amma sai tace cikin ruwan sanyi “Ina ruwanka da matsalata to, kaje kayi abinda ke gabanka malam.”
Cikin wani yanayi yace “Taya zan iya kallonki a haka baki ci komai ba, bayan kuma bake kad’ai bace.”
“Ban gane bani kad’ai bace? Mu nawa ka gani anan? Kaga malam dan Allah ka fita ka bani wuri ko, wallahi na tsaneka ban son ganinka kusa da ni.”
Murmushi ya mata yace “Ashe da ido na zanga ranar da Zeeya’atu take gajiya da surfa tijara, to shikenan idan na fita na siyo miki tsire sai na zo na kawo miki, dan bana barki da yunwa ba alhalin kina da juna biyu.”
Yana fad’a ya sa kai ya fita, sosai ta girgiza da jin wai ciki ne da ita, ai sai ta kasa zaune ta kasa tsaye, sam tana ji ba zata iya yarda ta haihu da Suley ba, dan haka ta canza kayanta ta nufi gidansu, da shigarta mahaifinta ta fara cin karo da shi zai fita shima, da mamaki ya tambayeta “Zeeya’atu lafiya na ganki da safiya haka?”